Home Taska Page 319

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

LABARI DA DUMI-DUMINSA: Legas ta Sake Rikicewa #ENDSARS

0
LABARI DA DUMI-DUMINSA: Legas ta Sake Rikicewa #ENDSARS An lalata motocin BRT da dama a Lagos ranar Talata, 27 Oktoban shekarar 2020 - Yan tawayen sun aikata barnar tasu a Mil 2 wani bangare na jahar ta Legas Rahotanni sun bayyana...

Kotu ta Umarci Atiku Abubakar da ya Mayar da Tsohuwar Matarsa

0
Kotu ta Umarci Atiku Abubakar da ya Mayar da Tsohuwar Matarsa Babbar kotun Kubwa da ke birnin Abuja, ta umarci Abubakar Atiku da yayi gaggawar mayar wa tsohuwar matarsa yaransu 3 Abubakar Atiku, da ne ga tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya,...

Rundunar Soji ta Halaka Wasu ‘Yan Ta’adda, ta Rasa Wasu zakakurarun sojojinta Daga Ciki

0
Rundunar Soji ta Halaka Wasu 'Yan Ta'adda, ta Rasa Wasu zakakurarun sojojinta Daga Ciki Sojoji na cigaba da ragargazar 'yan Boko Haram a jihar Borno, duk da 'yan ta'addan na nemo sababbin dabarun kai wa sojojin hari A ranar Litinin ne...

Abuja: An Fara Wahalar Man Fetur

0
Abuja: An Fara Wahalar Man Fetur An fara fuskantar wahalar man fetur a Abuja babban birnin Najeriya. Layukan motoci da sauran abubuwan hawa sun cika kusan kowanne gidan sayar da mai a Abuja, babban birnin kasar. Tun a ranar Litinin mazauna Abuja...

Kano: ‘Yan Bindiga Sun Sace Matar Basarake a Jihar

0
Kano: 'Yan Bindiga Sun Sace Matar Basarake a Jihar Masarautar Karaye da ke jihar Kano ta sanar da satan matar sarkin kauyen Tsara da ke karamar hukumar Rogo A ranar Juma'a da misalin karfe 1 na dare 'yan bindiga suka fada...

Bata Gari Sun Fasa Shagon Mansura Isah a Kano

0
Bata Gari Sun Fasa Shagon Mansura Isah a Kano Bata gari sun fasa shagunan mutane a garin Kano ciki har da shagon tsohuwar arumar Kannywood, Mansura Isah Matasan wadanda suka fake da zanga-zangar EndSARS sun kwashe komai da ke ciki shagon...

ASUU: Abinda Yasa ba mu Janye Yajin Aiki ba

0
ASUU: Abinda Yasa ba mu Janye Yajin Aiki ba Kungiyar malaman jami'o'i ta Najeriya, ASUU ta ce ba ta janye yakin aikin ta bane don har yanzu gwamnati ba ta yi gwajin tsarin UTAS ba UTAS dai tsari ne na biya...

Najeriya: An Samu  Wasu Daga Cikin Mutane Sun Kamu da Korona Ranar Litinin

0
Najeriya: An Samu  Wasu Daga Cikin Mutane Sun Kamu da Korona Ranar Litinin     Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa a Najeriya NCDC ta ce adadin mutanen da annobar korona ta harba a ƙasar sun kai 62,111 bayan da aka gano...

Kano: Za a Soma Kama Masu Tallar Maganin Gargajiya ta Hanyar Batsa

0
Kano: Za a Soma Kama Masu Tallar Maganin Gargajiya ta Hanyar Batsa   Gwamnatin jihar Kano a arewa maso yammacin Najeriya ta kafa wani kwamiti don fara kama masu tallar magugunan gargajiya ta hanyar amfani da kalaman batsa yayin talla.  ...

Abuja: Jirgin ‘Yan Sanda ya Tunkari Sansanin ‘Yan Bautar Kasa

0
Abuja: Jirgin 'Yan Sanda ya Tunkari Sansanin 'Yan Bautar Kasa Yan daba sun shiga sansanin 'yan bautar kasa da ke Kubwa a Abuja. Babu wata-wata, da yawansu suka fara kwashe kayan abinci da katifun da aka zuba domin amfanin 'yan gudun...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta