Home Taska Page 320

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

ENDSARS: An ci Tarar Gidajen Talabijin na Channels, AIT, Arise

0
ENDSARS: An ci Tarar Gidajen Talabijin na Channels, AIT, Arise      Hukumar Kula da Kafafen Yaɗa Labarai ta NBC a Najeriya ta ci tarar gidajen talabijin na Channels da AIT da Arise game yadda suka yi rahotanni kan zanga-zangar EndSars.  ...

Yadda Wasu Ma’aurata Suka Azabtar da Karamar Yarinya

0
Yadda Wasu Ma'aurata Suka Azabtar da Karamar Yarinya Rundunar 'yan sanda ta cafke wasu miji da mata, sakamakon kama su da laifin azabtar da karamar yarinya mai shekaru 8 da haihuwa. Bincike ya nuna cewa, iyalan na azabtar da yarinyar ne,...

Barkewar Rikici a Abakaliki

0
Barkewar Rikici a Abakaliki Rikici ya sake barkewa a yankin Abakaliki, babbar birnin jihar Ebonyi An tattaro cewa wasu bata gari sun sanya wa ofishin yan sanda da ke Onuebonyi wuta - A yanzu haka ance ana nan ana musayar wuta...

Wasu Ministocin Buhari Sun Mika Kokon Bararsu a Gaban Sarkin Kano

0
Wasu Ministocin Buhari Sun Mika Kokon Bararsu a Gaban Sarkin Kano Ministocin tsaro da gona sun kai ziyara fadar sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero Nanono da Magashi wadanda suka kasance yan asalin jihar sun roki Sarki Bayero da ya sanya...

Abinda Buratai ya Sanar da Kwamandojinsa a Taronsu na Ranar Litinin

0
Abinda Buratai ya Sanar da Kwamandojinsa a Taronsu na Ranar Litinin Shugaban rundunar sojin kasa, Laftanal janar Tukur Buratai, ya umarci sojoji da su  tabbatar da zaman lafiya a Najeriya Ya sanar da hakan ne a wani taro da yayi da...

Matar Aure ta Tsinke Mazakutar Mijinta

0
Matar Aure ta Tsinke Mazakutar Mijinta   Matar aure a yankin Appawa da ke karamar hukumar Lau ta jihar taraba ta tsinke mazakutar mijinta. Kamar yadda makwabtansa suka tabbatar, da sanyin asubahi suka shiga cetonsa bayan ihunsa da ya tashesu - Matar...

‘Yan Sanda Sun Damke Mutune a Jahar Kwara da Cross River

0
'Yan Sanda Sun Damke Mutune a Jahar Kwara da Cross River Rundunar 'yan sandan jihar Kwara da ta Cross River sun cafke mutum 244 a kan zarginsu da sata Jama'ar suna daga cikin matasan da suka saci kayan gwamnati da na...

Jalingo: Bata Gari Sun Kai Farmaki Cibiyar Killace Masu Korona, Sun Yashe Komai

0
Jalingo: Bata Gari Sun Kai Farmaki Cibiyar Killace Masu Korona, Sun Yashe Komai Fusatattun matasa sun kai mamaya cibiyar killace masu cutar korona a garin Jaligo Sun sace gadaje, katifu da sauran kayayyakin da ke cibiyar - A yanzu haka an...

Zamfar: ‘yan Bindiga Sun Saci Hakimi da Mutune a ƙauyen Lingyaɗo

0
Zamfara: 'yan Bindiga Sun Saci Hakimi da Mutune a ƙauyen Lingyaɗo Jama'a sun watse daga ƙauyen Lingyaɗo na ƙaramar hukumar Maru ta jihar Zamfara a arewa maso yammacin Najeriya, sakamakon wani hari da 'yan bindiga suka kai masu, suka yi...

‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Yan Makaranta a Kamaru

0
'Yan Bindiga Sun Kashe 'Yan Makaranta a Kamaru Yara shida ne suka mutu sakamakon harin da ƴan bindiga suka kai wata makaranta mai zaman kanta a yankin da ake samun tashe-tashen hankula a Kamaru, tare da jikkata wasu da dama,...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta