Abuja: Jirgin ‘Yan Sanda ya Tunkari Sansanin ‘Yan Bautar Kasa

Yan daba sun shiga sansanin ‘yan bautar kasa da ke Kubwa a Abuja.

Babu wata-wata, da yawansu suka fara kwashe kayan abinci da katifun da aka zuba domin amfanin ‘yan gudun hijirar sakamakon komawa da za su yi a ranar 9 ga watan Nuwamba. Jami’an tsaron da suka isa wurin sun donga harbin iska domin tsoratar da tsagerun amma babu wata biyan bukata. Amma kwatsam, sai ga jirgin yakin jami’an ‘yan sandan Najeriya ya tunkari wurin. Karin bayani na nan tafe…

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here