Ƴan bindiga Sun Kai Hari Asibiti a Jihar Kaduna
Ƴan bindiga Sun Kai Hari Asibiti a Jihar Kaduna
Birnin-Gwari, Kaduna - Ƴan bindiga sun kai kazamin farmaki asibitin PHC da ke kauyen Kuyallo a ƙaramar hukumar Birnin-Gwari ta jihar Kaduna.
Rahotanni sun bayyana cewa maharan sun yi awon gaba da...
Sojoji sun Cafke Mata Masu Haɗa Baki da ƴan Bindiga a Kaduna
Sojoji sun Cafke Mata Masu Haɗa Baki da ƴan Bindiga a Kaduna
Jihar Kaduna - Dakarun sojoji sun kama wasu mata guda biyu da ake zargin masu ba ƴan bindiga bayanai ne a jihar Kaduna.
Sojojin sun cafke matan ne da...
Kungiyar NCL ta yi Allah Wadai da Kama Shugabanta
Kungiyar NCL ta yi Allah Wadai da Kama Shugabanta
FCT, Abuja - Kungiyar kwadago ta yi martani bayan jami'an DSS sun kama Joe Ajaero a yau Litinin.
Kungiyar NCL ta yi Allah wadai da lamarin kuma ta bukaci a gaggauta sake...
A Janye Karin Kudin Fetur: DSS ta Mamaye Ofishin SERAP
A Janye Karin Kudin Fetur: DSS ta Mamaye Ofishin SERAP
Abuja - Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) sun karbe ikon ofishin kungiyar kare hakkin al’umma da tattalin arzikin kasa (SERAP) da ke babban birnin tarayya Abuja.
Mamaye ofishin SERAP...
Yajin Aiki: Gwamnatin Tarayya ta Sanya Ranar Sake Ganawa da ASUU
Yajin Aiki: Gwamnatin Tarayya ta Sanya Ranar Sake Ganawa da ASUU
FCT, Abuja - Kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) ta tabbatar da cewa gwamnati da kusoshin ASUU za su sake ganawa a ranar Laraba, 11 Satumba, 2024.
Wannan na zuwa...
Gwamnatin Najeriya ta Musanta ƙara Harajin Kayayyaki
Gwamnatin Najeriya ta Musanta ƙara Harajin Kayayyaki
Gwamnatin Najeriya ta musanta raɗe-raɗin cewa ta ƙara yawan harijin kayayyaki zuwa kashi 10%, daga kashi 7.5%.
Ministan kuɗi na Najeriya, Wale Edun a cikin wata sanarwa ya ce har yanzu dokokin ƙasar sun...
Sojoji na yin Murabus: Rundunar Sojin Najeriya ta Musanta Rahotannin
Sojoji na yin Murabus: Rundunar Sojin Najeriya ta Musanta Rahotannin
Rundunar Sojin Najeriya ta musanta rahotannin kafafen yaɗa labarai na baya-bayan nan da ke nuna cewa jami'anta sun yi murabus daga aikinsu ne saboda cin hanci da rashawa, da rashin...
DSS Sun Kama Shugaban ƙungiyar ƙwadago Ajaero
DSS Sun Kama Shugaban ƙungiyar ƙwadago Ajaero
Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta DSS sun kama shugaban ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya NLC, Joe Ajaero.
Kungiyar ta NLC ta bayyana a shafin sada zumuntarta na X cewa an kama shugaban nasu ne...
Kare Fararen Hula: Sudan ta yi Fatali da ƙudirin MDD
Kare Fararen Hula: Sudan ta yi Fatali da ƙudirin MDD
Sudan ta yi watsi da ƙudurin Majalisar Dinkin Duniya na girke jami'an tsaron ƙasashen duniya a ƙasar domin kare fararen hula.
Wata tawagar ƙwararru ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayar da...
Ƴan Najeriya na ji a Jika – Jigon APC ga Tinubu
Ƴan Najeriya na ji a Jika - Jigon APC ga Tinubu
Jihar Osun - Wani jigo a jam'iyyar APC a jihar Osun, Olatunbosun Oyintiloye, ya ba Shugaba Bola Tinubu shawara.
Olatunbosun Oyintiloye ya buƙaci Shugaba Tinubu da ya gaggauta cire ƴan...