Ba za a Samu Matsala da Na’urar BVAS ba – INEC

0
Ba za a Samu Matsala da Na'urar BVAS ba - INEC   Shugaban Hukumar Zaɓe Mai zaman kanta a Najeriya INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ya ce ba su samu matsala da na'urar BVAS da ke tantance masu kaɗa ƙuri'a ba, a...

‘Yan Ta’adda Sun Kashe ‘Yan Sakai 41 a Jihar Katsina

0
'Yan Ta'adda Sun Kashe 'Yan Sakai 41 a Jihar Katsina   Mazauna wasu kauyuka da ke karamar hukumar Bakori a Jihar Katsina suna zaman makoki sakamakon rasa yan uwansu da dama. Hakan ne zuwa ne yayin da wasu yan ta'adda suka kashe...

Shugaba Buhari ya Kai Ziyara Jihar Nasarawa

0
Shugaba Buhari ya Kai Ziyara Jihar Nasarawa   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dura jihar Nasarawa don halartar taron kamfen na jam'iyyar APC. Ana kyautata zaton shugaba Buhari zai kaddamar da wasu sabbin ayyukan da gwamnatinsa ta yi a jihar. Buhari na ci...

Za mu Nuna Maka da Sauran Dattawa a Arewa – Bafarawa ga El-Rufai

0
Za mu Nuna Maka da Sauran Dattawa a Arewa - Bafarawa ga El-Rufai     Tsohon gwamnan jihar Sokoto ya caccaki gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai kan wasu kalamansa na baya-bayan nan. Alhaji Attahiru Bafarawa ya ce, Arewa ta fi karfin mutum...

‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 2 da Zargin Sayar da Jabun Sababbin Kuɗi

0
'Yan Sanda Sun Kama Mutane 2 da Zargin Sayar da Jabun Sababbin Kuɗi   Rundunar 'yan sandan Jihar Enugu a kudancin Najeriya ta ce ta kama mutum biyu da zargin sayarwa tare da yin ciniki da jabun sabuwar takardar naira N1,000...

ɓoye Sabbin Kuɗi: ICPC ta Kama Manajojin Banki Biyu

0
ɓoye Sabbin Kuɗi: ICPC ta Kama Manajojin Banki Biyu   Hukumar yaƙi da laifukan cin hanci da rashawa a Najeriya, ICPC, ta kama manajan ayyuka na reshen bankin FCMB a Jihar Osun saboda zargin ɓoye sababbin takardun naira. ICPC ta ce ta...

Everton ta Doke Arsenal 1-0

0
Everton ta Doke Arsenal 1-0   Sabon kocin Everton Sean Dyche ya fara wasa da ƙafar dama bayan da ya samun nasarar doke Arsenal da ci 1-0. A ranar Litinin ne aka naɗa Dyche bayan tafiyar Frank Lampard, wanda aka kora yayin...

Ƙungiyar NBA ta yi Allah -Wadai da Kisan Alkali a Jihar Imo

0
Ƙungiyar NBA ta yi Allah -Wadai da Kisan Alkali a Jihar Imo   Ƙungiyar Lauyoyi ta Najeriya (NBA) ta yi Allah wadai kan kisan da wasu 'yan bindiga suka yi wa Nnaemeka Ugboma wani alƙali da ke jagorantar wata ƙaramar kotu...

Allah ya yi Sarkin Dutse, Nuhu Sanusi Rasuwa

0
Allah ya yi Sarkin Dutse, Nuhu Sanusi Rasuwa Mai martaba Sarkin Dutse a jihar Jigawa, Nuhu Muhammad Sanusi ya rasu yana da shekaru 78 a duniya. Sunusi, wani sarki mai daraja ta daya ya rasu a asibitin Cedercrest dake Abuja da...

Muna da Gagarumar Kasa Amma ba mu Godewa Har Sai Mun Ziyarci Kasashen da...

0
Muna da Gagarumar Kasa Amma ba mu Godewa Har Sai Mun Ziyarci Kasashen da Muke Makwabtaka da su - Buhari ga 'Yan Najeriya   Shugaba Muhammadu Buhari ya bukaci ‘yan Najeriya da su dinga godewa Allah duk da halin da suka...