Kare Fararen Hula: Sudan ta yi Fatali da ƙudirin MDD
Kare Fararen Hula: Sudan ta yi Fatali da ƙudirin MDD
Sudan ta yi watsi da ƙudurin Majalisar Dinkin Duniya na girke jami'an tsaron ƙasashen duniya a ƙasar domin kare fararen hula.
Wata tawagar ƙwararru ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayar da...
Karin Harajin VAT Zai Jefa Talaka Cikin Mawuyacin Hali – Atiku
Karin Harajin VAT Zai Jefa Talaka Cikin Mawuyacin Hali - Atiku
Abuja - Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, ya ce karin harajin VAT da ake shirin yi a kasar nan zai zama wata wuta da za ta cinye rayuwar...
Ƴan Najeriya na ji a Jika – Jigon APC ga Tinubu
Ƴan Najeriya na ji a Jika - Jigon APC ga Tinubu
Jihar Osun - Wani jigo a jam'iyyar APC a jihar Osun, Olatunbosun Oyintiloye, ya ba Shugaba Bola Tinubu shawara.
Olatunbosun Oyintiloye ya buƙaci Shugaba Tinubu da ya gaggauta cire ƴan...
SERAP ta Soki Karin Kudin Fetur
SERAP ta Soki Karin Kudin Fetur
Abuja - Kungiyar kare hakkin jama’a da tattalin arzikin kasa (SERAP) ta bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya umurci kamfanin NNPCL ya gaggauta janye karin kudin fetur.
A wata wasika mai kwanan wata 7 ga...
Mutane 30 Sun Mutu Sakamakon Fashewar Tankar Mai a Neja
Mutane 30 Sun Mutu Sakamakon Fashewar Tankar Mai a Neja
Neja - Sama da mutane 30 ne aka tabbatar da mutuwarsu sakamakon fashewar tankar mai a karamar hukumar Agaie ta jihar Neja.
An bayyana cewa tankar man ta yi karo ne...
Shugaba Tinubu na Shirya Yiwa Majalisar Ministoci Garambawul
Shugaba Tinubu na Shirya Yiwa Majalisar Ministoci Garambawul
FCT, Abuja - Akwai yiwuwar shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yiwa majalisar ministocinsa garambawul.
Idan ba wani sauyi aka samu ba, Shugaba Tinubu zai yi garambawul ɗin ne a cikin sati mai...
Gwamnatina na ɗaukar Matakai Masu Tsauri ne Don Gina ƙasarmu – Tinubu
Gwamnatina na ɗaukar Matakai Masu Tsauri ne Don Gina ƙasarmu - Tinubu
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce gwamnatinsa na ɗaukar matakai masu tsauri ne domin gina ƙasar tare da samar mata ingantaccen ci gaba.
Yayin da yake jawabi ga ƙungiyar...
Dalilin da Yasa na Ajiye Aikina a Matsayin Mai Magana da Yawun Tinubu –...
Dalilin da Yasa na Ajiye Aikina a Matsayin Mai Magana da Yawun Tinubu - Ngelale
Mai bai wa shugaban Najeriya shawara na musamman kan harkokin yaɗa labarai, Ajuri Ngelale ya sanar da ajiye aikinsa 'na wucin gadi'
Cikin wata sanarwa da...
Matatar Dangote da Sauran Matatun Cikin Gida na da Damar Sayar da Man ga...
Matatar Dangote da Sauran Matatun Cikin Gida na da Damar Sayar da Man ga Duk Wanda ke Buƙata - NNPCL
Babban kamfanin mai na Najeriya, NNPCL ya musanta zargin da ya ce ƙungiyar kare haƙƙin Musulmi ta Najeriya, MURIC ta...
Gwamnatin Tarayya ta Fayyace Batun Shekarun Zana WAEC/NECO
Gwamnatin Tarayya ta Fayyace Batun Shekarun Zana WAEC/NECO
Abuja - Gwamnatin tarayya ƙarƙashin jagoranci Bola Ahmed Tinubu ta yi ƙarin haske kan batun mafi ƙarancin shekarun zana jarabawar gama sakandire a Najeriya.
Rahotannin da ke yawo sun yi iƙirarin cewa gwamnatin...