Kamfanoni 14 da Gwamnatin Tarayya za ta Mika Su ga Masu Zuba Hannun Jari

 

A kokarin gwamnatin shugaba Buhari na farfado da kamfanoni mallakin gwamnati zuwa aiki tukur, gwamnati ta bayyana cewa, za ta sayar da wasu kamfanoni ko ba dasu ga masu zuba hannun jari a kasar. Legit.ng Hausa ta tattaro muku rahoto kan wadannan kamfanoni.

Abuja – Gwamnatin tarayya na shirin siyar da ko mika wasu kadarorin kasuwanci mallakin kasa ga masu saka hannun jari masu zaman kansu.

Wannan mataki, kamar yadda jaridar Premium Times ta rawaito, na daga cikin matakin da gwamnati ta dauka na farfado da kamfanonin a shekarar 2021 da kuma bayanta.

Ofishin Kamfanoni Mallakin Gwamnati (BPE) ya gayyaci masu son saka hannun jari don cin gajiyar tallafin da gwamnati ta gabatar da siyan cikin wadannan kamfanoni, haka jaridar Leadership ita ma ta rawaito.

Legit.ng ta tattaro muku jerin kamfanonin da gwamnati ta amince da yin wannan harkalla dasu.

Jerin Kamfanonin

1. The Nigeria Integrated Power Projects (NIPPS) da ke a Calabar, Geregu, Omotosho da Benin (IHOVBOR).

2. Transmission Company of Nigeria (TCN).

3. Zungeru Hydro Plant.

4. Nigerian Postal Service (NIPOST).

5. Abuja Environmental Protection Board (AEPB).

6. The Nigeria Film Corporation (NFC).

7. Federal Capital Territory Water Board.

8. Abuja International Conference Centre (AICC).

9. Save Sugar Company Lagos.

10. International Trade Fair Complex (LTFC).

11. Tafawa Balewa Square (TBS).

12. River Basins Developments Authorities (RBDAS).

13. Bank of Agriculture (BOA).

14. The Nigeria Commodity Exchange (NCX).

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here