Isah Pantami Archives - Arewa Agenda Hausa

Farfesa Isa Pantami ya Gayyaci Femi Fani-Kayode Liyafar Cin Abinci Dare a Gidansa
Farfesa Isa Pantami ya Gayyaci Femi Fani-Kayode Liyafar Cin Abinci Dare a Gidansa

Ministan Sadarwar Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya gayyaci sabon mamba na baya-bayan nan a jam’iyyar APC liyafar cin abinci dare a gidansa.

Femi Fani-Kayode ɗin ne ya bayyana haka a shafinsa na Facebook inda ya ce ministan ya gayyace shi tare da gwamnan jahar Zamfara Bello Matawalle.

Ya ce sun jima suna tattaunawa kan batutuwa masu muhimmanci da suka shafi Najeriyada ƙasashen waje.

Ga wasu daga cikin hotunansu a gidan ministan.

The post Farfesa Isa Pantami ya Gayyaci Femi Fani-Kayode Liyafar Cin Abinci Dare a Gidansa appeared first on Arewa Agenda Hausa.

Abdulrasheed Bawa: Farfesa Isa Pantami ya Alaƙanta Faɗuwar da Takurawa Kai da Kuma Yawan Aiki
Abdulrasheed Bawa: Farfesa Isa Pantami ya Alaƙanta Faɗuwar da Takurawa Kai da Kuma Yawan Aiki

Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Farfesa Isa Pantami, ya bayyana dalilin da yasa shugaban EFCC ya yanke jiki ya faɗi.

Abdulrasheed Bawa ya yanke jiki ya faɗi ne yayin da yake jawabi a fadar shugaban ƙasa, an gaggauwa bashi agajin gaggawa.

Pantami ya alaƙanta faɗuwar bawa da takurawa kansa da yayi da kuma ayyukan da suka masa yawa.

Abuja – Babban dalilin da yasa shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa (EFCC), Abdulrasheed Bawa, ya yanke jiki ya faɗi yayin da yake jawabi a fadar shugaban ƙasa ya fito fili.

Vanguard ta rawaito cewa Bawa, wanda ya matsa wajen yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya ya yanke jiki ya faɗi yau Alhamis.

Rahoto ya nuna cewa an yi gaggawar kai shugaban EFCC zuwa asibitin dake cikin Aso Rock domin samun agajin lafiya cikin gaggawa.

Da yake martani kan lamarin, ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Isa Pantami, ya alaƙanta faɗuwar da takurawa kai da kuma yawan aiki.

Ministan ya yi kira ga yan Najeriya su saka Bawa cikin addu’o’insu, ya bayyana cewa shugaban ya samu kulawar da ta dace kuma ya dawo hayyacinsa.

Wane hali Bawa yake ciki?

Bayan wasu yan mintuna da kai Bawa asibitin cikin Aso Rock, Kakakin hukumar EFCC, Mr. Wilson Uwujaren, ya bayyana cewa shugabansu yana cikin koshin lafiya.

Kakakin EFCC yace:

“Shugaban EFCC, Albdulrasheed Bawa, yana cikin koshin lafiya. Bayyana haka ya zama wajibi biyo bayan abinda ya faru a yau 16 ga watan Satumba, a fadar shugaban ƙasa, lokacin da yake jawabi.”

“Bayan abinda ya faru, Bawa ya samu kulawar lafiya cikin gaggawa kuma tuni ya koma kan kafafunsa.”

The post Abdulrasheed Bawa: Farfesa Isa Pantami ya Alaƙanta Faɗuwar da Takurawa Kai da Kuma Yawan Aiki appeared first on Arewa Agenda Hausa.

Daƙile ‘Yan Ta’adda: Fani Kayode ya Yabawa Dr. Isah Pantami
Daƙile ‘Yan Ta’adda: Fani Kayode ya Yabawa Dr. Isah Pantami

Fani Kayode, ya yabawa ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Isa Pantami, bisa matakan da yake ɗauka a arewa.

Tsohon ministan jiragen sama ya kuma yabawa shugaba Buhari da kuma gwamnonin arewa maso yamma bisa kokarin da suke na magance yan ta’adda.

Kayode, sanannen mai sukar Pantami ne a baya, amma komai ya canza tun bayan haɗuwarsu a Kano.

Abuja – Tsohon ministan jiragen sama, Femi Fani Kayode (FFK), ya yabawa ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Pantami, bisa “Saka yan ta’adda cikin halin tasku,” kamar yadda dailytrust ta rawaito.

A wani rubutu da ya yi, Kayode, ɗan adawan da ya koma abokim ministan sadarwa, ya kuma yaba wa shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari.

Tsohon ministan ya yabawa manyan mutanen biyu ne ya yin da yake tofa albarkacin bakinsa kan matakin da aka ɗauka a arewa maso yamma don kawo karshen yan bindiga.

Shin matakan da ake ɗauka suna haifar da ɗa mai ido?

Tsohon ministan yace:

“A yan makonnin da suka shuɗe, an samu gagarumar nasara kan miyagun yan bindiga da yan ta’adda a yankin arewa maso yammacin Najeriya.”

“Jahar Zamfara ne lamarin ya fi ƙamari da kuma sauran jahohin yammacin arewa da suka haɗa da Katsina, Kaduna, Sokoto, Jigawa, Kebbi da kuma jahar Neja.”

“Abinda gwamnonin waɗan nan jahohin suka yi yana da ban sha’awa kuma ya sanya miliyoyin mutane cikin farin ciki a faɗin arewa da kuma ƙasa baki ɗaya.”

“Ina fatan gwamnonin kudu zasu jingine siyasa, su yi koyi da matakan da gwamnonin arewa suka ɗauka don kare rayuwar mutane.”

Wane matakai gwamnonin arewa suka ɗauka?

Kayode ya bayyana cewa ɗaya daga cikin matakan da aka ɗauka a Zamfara kuma ake shirin ɗauka a wasu jahohin arewa-yamma shine datse hanyoyin sadarwa.

Kayode yace:

“Wannan matakin ya daƙile yan ta’adda da kuma aikinsu na garkuwa da mutane kuma matakin ya baiwa kowa mamaki.”

“Maganar gaskiya minista Pantami ya yi namijin kokari wajen ɗaukar wannan tsattsauran mataki da haɗin kan gwamnan Zamfara.”

“Babu wani minista da ya dakushe yan ta’adda da ayyukansu cikin shekara 6 kamar Pantami kuma babu wanda ya kwatanta haka cikin gaggawa kamar shi.”

The post Daƙile ‘Yan Ta’adda: Fani Kayode ya Yabawa Dr. Isah Pantami appeared first on Arewa Agenda Hausa.

A Cire Tsoro a yi Abinda ya Kamata: Dalilin da Yasa na Wallafa Bidiyon Pantami – Aisha Buhari
A Cire Tsoro a yi Abinda ya Kamata: Dalilin da Yasa na Wallafa Bidiyon Pantami – Aisha Buhari

Mai dakin shugaban kasan Najeriya, Aisha Buhari ta bayyana dalilin da ya sa tayi amfani da bidiyon ministan sadarwa Ali Isa Pantami wurin bayani ga ‘yan Najeriya.

A cewar ta ta wallafa bidiyon ne don kwatanta wa ‘yan Najeriya abubuwan da suke faruwa dangane da yaƙi kan rashin tsaron da ke kasa.

Aisha Buhari ta wallafa bidiyonsa ne yayin da yake wa’azi yana rusa kuka saboda kashe-kashen da ake yi a lokacin mulkin Goodluck Jonathan.

FCT, Abuja – Uwar gidan shugaban Buhari, Aisha Buhari ta bayyana kwararan dalilan ta na amfani da bidiyon ministan sadarwa, Ali Isa Pantami don kwatanta wa ‘yan Najeriya abubuwan da suke faruwa na matsalolin rashin tsaro a kasar nan.

Matar shugaban kasan ta wallafa bidiyon ministan wanda dama malamin addinin musulunci ne yana koyar da mutane tare da yin wa’azi dangane da kashe-kashen da ake yi a Najeriya a lokacin mulkin shugaban kasa Goodluck Jonathan inda ya ce shi Ubangiji kadai yake tsoro ba mutum ba.

Wallafa bidiyon da yin tsokaci akan shi ya janyo cece-kuce sosai

Kamar yadda Aisha Buhari tayi tsokaci akan bidiyon Pantami a wallafar ta ta ranar Lahadi inda ta sa:

“A cire tsoro a yi abinda ya kamata”.

Wannan wallafar ta janyo cece-kuce inda har wasu suke cewa tana bayyana gazawar mulkin mijinta kamar yadda ta dade tana yi tsawon shekaru

Bayan surutai sun yawaita ne ta kara wata wallafar yayin da ta faɗaɗa bayani dangane da wallafar ta ta farko. Ta ce ta yi amfani da bidiyon ne don ta bayyana yadda yin abinda ya dace ba tare da tsoro ba yake haifar da da mai ido.

Kamar yadda Aisha Buhari ta yi wallafar ta biyu a ranar Litinin, a shafinta na Instagram:

“Tafsir din Malam akan tsoron Allah ba na mutum ba. Bayan an cire tsoro da son kai an shiga Zamfara, abubuwa sun fara kyau, sai a dage a shiga sauran wurare haka”

The post A Cire Tsoro a yi Abinda ya Kamata: Dalilin da Yasa na Wallafa Bidiyon Pantami – Aisha Buhari appeared first on Arewa Agenda Hausa.

Ministan Sadarwa, Pantami ya Zama Farfesa a Harkar Tsaron Kafofin Yanar Gizo
Ministan Sadarwa, Pantami ya Zama Farfesa a Harkar Tsaron Kafofin Yanar Gizo

Dr. Isa Ali Ibrahim Pantami ya zama Farfesa a jami’ar tarayya da ke Owerri.

Malamin na cikin wadanda aka tabbatar da karin matsayinsu a jami’ar FUTO.

Ministan sadarwan kasar Farfesa ne yanzu a fagen tsaron kafafar yanar gizo.

Abuja – Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Dr. Isa Ali Ibrahim Pantami, ya samu matsayi na Farfesa a harkar tsaron kafofin yanar gizo.

PR Nigeria tace Ministan ya na cikin mutane bakwai da suke matsayin mataimakin Farfesa da suka tsallaka zuwa Farfesa a jami’ar tarayya ta Owerri.

Jami’ar fasahar FUTO da ke jahar Imo ta dauki wannan matakin ne a zama na 186 da ta yi wanda ya gudana a ranar Juma’a 20 ga watan Agusta, 2021.

An yi wa Malamai hudu karin matsayi

Sauran manyan malaman da suka zama Farfesoshi a jami’ar sun hada da; Dr. Okechukwu Onyelucheya, Dr. Alex I. Opara, da Dr. Lawence Ettu.

Ragowar su ne; Dr. Conrad Enenebeaku, Dr. Chikwendu Okereke, da kuma Dr. Godfrey Emeghara.

Legit.ng Hausa tana da labari cewa Isa Ali Ibrahim Pantami mataimakin Farfesa ne a lokacin da yake jami’ar kasar Saudi Arabia daga 2014 zuwa 2016.

Ya aka yi Minista ya zama Farfesa?

A 2016 ne gwamnatin Muhammadu Buhari ta nada Dr. Pantami a matsayin shugaban hukumar NITDA. A Agustan 2019 ya samu kujerar Ministan tarayya.

Shafin Ministan na Research Gate ya bayyana cewa ya wallafa takardun bincike, nazarin ilmi, dakara wa juna sani da laccoci sama da 160 a kan fanninsa.

Wani malami a jami’ar ta FUTO ya shaida wa ‘yan jarida cewa Ministan ba ya karbar albashi daga makarantar a halin yanzu, saboda gwamnati ta ba shi aiki.

The post Ministan Sadarwa, Pantami ya Zama Farfesa a Harkar Tsaron Kafofin Yanar Gizo appeared first on Arewa Agenda Hausa.

Shugaba Buhari ya yi wa Dr Isa Pantami Ta’aziyya
Shugaba Buhari ya yi wa Dr Isa Pantami Ta’aziyya

Shugaban kasa ya jajantawa Sheikh Isa Ibrahim Pantami.

An yi jana’izar Aisha a ranar Talata a masallacin Annur da ke Wuse 2 a Abuja bayan sallar Zuhr.

Shugaba Muhammadu Buhari ya aika sakon ta’ziyyarsa ga Ministan sadarwa, Dr Isa Ibrahim Ali Pantami, bisa rashin diya da yayi ranar Litinin, 23 ga Nuwamba, 2020.

Mai magana da yawun shugaban kasa, Garba Shehu, ya bayyana cewa Buhari daga samun labarin mutuwar Aisha ya kira Dr Isa Pantami a waya yayi masa jaje.

Ya yi addu’a Allah jikanta kuma ya karawa iyalan Minista Pantami hakuri.

Yace: “Shugaba Buhari ya kira Ministan da yammacin Litinin, inda ya jajantawa dukkan iyalansa bisa wannan rashi.”

“Buhari ya yi addu’a Allah ya jikanta kuma ya azurta ta da Jannatul Firdausi.”

The post Shugaba Buhari ya yi wa Dr Isa Pantami Ta’aziyya appeared first on Arewa Agenda Hausa.

ALLAH ya yi wa ‘Yar Ministan Sadarwa Rasuwa
ALLAH ya yi wa ‘Yar Ministan Sadarwa Rasuwa

Allah ya yi wa ‘yar Ministan sadarwa na Najeriya Dakta Isa Ali Pantami rasuwa.

Dakta Pantami ya sanar a shafinsa na Twitter a ranar Litinin cewa ‘yarsa, Aishah Isa Ali ta rasu a Abuja.

Ministan ya kara da cewa saboda wasu uzurori za a yi jana’izarta a ranar Talata a masallacin Annur da ke Abuja.

Aishah Isa Ali (Amal), diyar Ministan Sadarwa ta tattalin arziki na zamani, Shiekh Isa Ali Pantami ta rasu.

Amal wacce ke da shekaru 13 a duniya ta rasu ne a ranar Litinin 23 ga watan Nuwamban 2020 kamar yadda Sheikh Pantami ya sanar ta shafinsa na Twitter.

Ministan ya kuma sanar da cewa za ayi jana’izar ta a gobe (Talata) a masallacin Annur da ke Wuse 2 a Abuja bayan sallar Zuhr idan Allah ya kai mu. Ga sakon da ministan ya wallafa.

“Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Rajiun! “Allah ya yi wa ‘ya ta mai shekaru 13, Aishah Isa Ali (Amal) ta rasuwa ba dadewa ba.

“Saboda wasu uzurori, zai ayi mata sallar jana’iza gobe a masallacin Annur, Wuse 2, da zarar an kammala sallar Zuhr in sha Allah.

“Allah ya gafarta mata, ya jikanta da rahama.”

The post ALLAH ya yi wa ‘Yar Ministan Sadarwa Rasuwa appeared first on Arewa Agenda Hausa.