Bindigogi Archives - Arewa Agenda Hausa

Jami’an NDLEA Sun Kama Matafiya 2 Dauke da Bindigogi 18 da Harsasai 1,300
Jami’an NDLEA Sun Kama Matafiya 2 Dauke da Bindigogi 18 da Harsasai 1,300

Jami’an tsaro sun kama wasu matafiya biyu dauke da bindigogi goma sha takwas da harsasai sama da 1,300.

Jami’an NDLEA na binciken motocin ne don duba ko safarar kwaya akai sai suka ci karo da bindigogi.

An mikasu ga hukumar yan sandan jihar Kogi domin gudanar da bincike kan su da makaman.

Kogi – Jami’an hukumar hana fasa kwabrin kwayoyi NDLEA, a ranar Asabar, 17 ga Satumba sun damke fasinjoji biyu da bindigogin PAP guda 18 da harsasai 1,300 a jihar Kogi, Arewa maso tsakiyar Najeriya.

Leadership ta ruwaito cewa fasinjojin biyu; Chukwudi Aronu, 51, da Shuaibu Gambo, 23,na cikin motar J5 daga Onitsha kuma sun nufi shiga Abuja daga nan su tafi Kaduna.

Kakakin hukumar NDLEA, Femi Babafemi, bayyana hakan ranar Lahadi.

Yace jami’an sun damkesu ne yayinda suke sintiri a titin Okene-Lokoja-Abuja.

Yace:

“Hakazalika mun sake damke wani Anthony Agada, 37, yana dauke da harsasai 1,000 a cikin motar duk a rana guda ya taso daga Onitsha zai tafi Abuja.”

An Damke Isyaku da Usman Da Bindigogi 12 Da Harsasai 375 Zasu Kai Abuja

A makonni biyu da suka gabata, mun kawo muku labarin yadda hukumar hana fasa kwabrin kwayoyi NDLEA, sun damke fasinjoji biyu da bindigogin PAP guda 12 da harsasai 374 a jihar Kogi.

Kamfanin dillancin labarai NAN a ruwaito cewa fasinjojin biyu; Sagir Isiyaka (40) da Bello Shehu Usman na cikin motar J5 daga Onitsha kuma sun nufi shiga Abuja.

Kwamandan hukumar NDLEA na jihar Kogi, Abdulkadir Abdullahi-Fakai, yace jami’an sun damkesu ne yayinda suke sintiri a titin Okene-Lokoja-Abuja.

The post Jami’an NDLEA Sun Kama Matafiya 2 Dauke da Bindigogi 18 da Harsasai 1,300 appeared first on Arewa Agenda Hausa.

Kungiyar IS ta Saki Bidiyo Mutane 20 da ta yi wa Kisan Gilla a Borno
Kungiyar IS ta Saki Bidiyon Mutane 20 da ta yi wa Kisan Gilla a Borno

Ƙungiyar IS ta wallafa wani bidiyo da take ikirarin kashe fararen hula 20 a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya.

Ƙungiyar ta masu tayar da ƙayar bayar da ke ayyukanta a yankin da sunan ISWAP ta ce mutanen da ta nuna ta kashe a bidiyon “kiristoci” ne.

Har yanzu hukumomi ba su ce komai ba akan bidiyon.

Bidiyon wanda ƙungiyar ta wallafa a intanet ya nuna kaso uku na mutane daban-daban a kayan fararen huka – da ke nuna mutum huɗu da 11 da kuma mutum biyar a kowace tawaga, kuma dukkansu maza ne.

Sannan ga alama a wurare daban-daban mutanen suke – waɗanda ƙungiyar ta ce duka a jihar Borno ne.

Babu tabbas kan lokacin da aka ɗauki bidiyon.

Bidiyon ya nuna ƴan ƙungiyar da fuskarsu a rufe ɗauke da bindigogi kuma mai magana da yawunsu yana wulwula wuƙar da ke hannunsa.

Da yake magana da Hausa, mutumin ya ce sun kashe mutanen ne don ramuwa ga kashe shugabanninsu biyu da aka yi a yankin Gabas Ta Tsakiya a farkon shekarar nan.

BBC ba ta iya tabbatar da ikirarin mutanen ba a karan kanta na cewa mutanen kiristoci ba ne, ko kuma inda ainihin abin da ya farun.

The post Kungiyar IS ta Saki Bidiyo Mutane 20 da ta yi wa Kisan Gilla a Borno appeared first on Arewa Agenda Hausa.

Dokar Zaman Gida: A Karon Farko an bi Umarnin IPOB a Abia
Dokar Zaman Gida: A Karon Farko an bi Umarnin IPOB a Abia

Manyan tituna sun zama wayam, sannan shaguna da ma’aikatun gwamnati sun kasance a rufe a fadin Umuahia babban birnin jahar Abia da ke kudancin Najeriya, sakamakon kullen da kungiyar ‘yan awaren Biafra ta IPOB ta saka.

Ko a baya IPOB ta saka irin wannan doka ta zama a gida, da ya hada da rufe makarantu da kasuwanni amma ba ta yi tasiri ba.

A Litinin din da ta gabata mazauna birnin Umuahia sun ce mambobin IPOB sun rika yawo da bindigogi kan tituna, suna hantarar mutane su shige gidajensu.

To sai dai mazauna babban birnin jahar ta Abia sun sami kansu cikin tsaka mai wuya, bayan da gwamnatin jahar ta yi gargaɗin cewa duk ma’aikacin da bai fito aiki ba zai fuskanci hukunci.

To amma bayanai daga jaridar Daily Trust sun nuna cewa kashi 80 basu fita aiki ba a yau Litinin.

The post Dokar Zaman Gida: A Karon Farko an bi Umarnin IPOB a Abia appeared first on Arewa Agenda Hausa.

Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta Bayyana Yadda ta Kama Masu Garkuwa da Mutane 34
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta Bayyana Yadda ta Kama Masu Garkuwa da Mutane 34

‘Yan sandan Najeriya sun ce sun kama wani gungun masu satar mutane da ke zuwa har tashoshin mota suna kafa tarko ga matafiya.

Ta ce gungun na mutum tara, ƙasurguman masu satar mutane ne da suka ƙware wajen sace matafiya a kan manyan tituna da ke fadin yankin arewa maso yamma.

Haka kuma rundunar yan sandan ta ce ta ƙwato gurneti 11 da bindigogi 11 da motoci guda 15 a hannun gungu-gungu na mutanen da ake zargi da aikata miyagun laifuka.

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce masu satar mutanen wadanda dukkansu matasa ne ‘yan tsakanin shekara 22 zuwa 30, sai guda daya mai shekara 45, na karkashin jagorancin wani Bashir Sule, dan shekara 25.

Ta ce an kama gungun ne bayan ‘yan sanda sun bankado shirye-shiryensu na gudanar da wata gawurtacciyar satar matafiya a kan titin Kano zuwa Katsina.

Sanarwar da mai magana da yawun ‘yan sandan Nijeriya, Frank Mba ya fitar ta ce gungun kan yi amfani da jagoransa Bashir Sule a matsayin direban motar bas, wadda yakan tuƙa ya je tasha kuma ya debi fasinjoji.

Daga nan sai ya kama hanya har zuwa inda suka tsara, don gamuwa da sauran gungun, wadanda kan far wa matafiyan su yi musu fashi kafin sace su.

Daga bisani kuma su tuntubi ‘yan uwa da dangin matafiyan su biya fansa kafin su sake su.

Sanarwar ta ce bincike ya kara bankado yadda shugaban gungun a wani lokaci ya shiga motar bas a matsayin fasinja kuma ya ba da bayanai ga abokan aikinsa wadanda ke labe suna jiran isowar motar don su yi garkuwa da mutanen ciki.

‘Yan sanda sun ce a duk al’amuran biyu, Bashir Sule yakan kubuta da kyar a hare-haren.

Haka kuma sanarwar ta ce ‘yan sanda sun kama wani gungun mutum 11 da ya yi k’aurin suna wajen aikata miyagun laifuka ciki har da sace mutane da fashi da makami da kuma mallaka da sayar da haramtattun makamai.

Ta ce gungun wanda ya ƙunshi har da mata biyu kan yi amfani da matan ne wajen safarar makamai daga wannan wuri zuwa wancan.

A lokaci guda kuma sanarwar ta ce an kama gungun b’arayin motoci da ke tsallaka iyakar k’asa daga Nijeriya suna fasa-kwaurinsu zuwa Jamhuriyar Nijar da sauran k’asashe mak’wabta.

Ta ce ta gano motoci guda 15 a hannun waɗanda ake zargi da kuma na’urorin jagula lissafin fasahar tsaro ta mota don tafiya da ababen hawan da suka sata ba tare da an gane su ba.

The post Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta Bayyana Yadda ta Kama Masu Garkuwa da Mutane 34 appeared first on Arewa Agenda Hausa.

‘Yan Sanda Sun Kama Matashi Dauke da Bindigogi 53 a Jahar Nasarawa
‘Yan Sanda Sun Kama Matashi Dauke da Bindigogi 53 a Jahar Nasarawa

‘Yan sanda sun cafke wani matashi a lokacin da yake safarar bindigogi kirar AK-47 guda 53 a jahar Nasarawa.

Har ila yau, an kuma gano albarusai akalla guda 260 a wurin mutumin da ya shiga hannu a ranar Asabar, 21 ga watan Agusta.

Matashin ya shiga hannu ne a hanyarsa ta safarar makaman zuwa wani wuri da ba a sani ba.

Nasarawa – Rundunar ‘yan sandan jahar Nasarawa ta cafke wani mutum mai suna Likita Abubakar da makamai.

Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa an cafke Likita mai shekara 35 dauke da bindigogi 53 kirar AK-47 da harsasai 260, a ranar Asabar, 21 ga watan Agusta.

An tattaro cewa yana shirin kai makaman zuwa wani waje da ba a sani ba a cikin jahar.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jiahar, ASP Ramhan Nansel, ya shaida wa Aminiya cewa an cafke wanda ake zargin ne a karamar hukumar Akwanga da ke jahar.

The post ‘Yan Sanda Sun Kama Matashi Dauke da Bindigogi 53 a Jahar Nasarawa appeared first on Arewa Agenda Hausa.