Hare-Hare Archives - Arewa Agenda Hausa

An Baiwa Fulani Wa’adin Barin Yankin su a Jihar Kwara
An Baiwa Fulani Wa’adin Barin Yankin su a Jihar Kwara

A jihar Kwara da ke cikin yankin kudancin Najeriya, wasu al’ummomin Fulani a yankin Lahiyaje da Patigi da Gugu sun ce suna fuskantar barazanar kora daga muhallinsu na iyaye da kakanni.

An baiwa al’ummomin Fulanin wa’adin kwana uku da ke karewa a ranar Talatar nan 14 ga watan Afirilu, 2026 da su fice su bar wuraren, idan kuma ba haka ba duk abin da ya same su, su suka nema a cewar shugaban matasan Fulatanin yankin, Abdulahi Mohammed a tattaunawar da ya yi da BBC.

Ya ce a dalilin haka tuni suka shiga yanayi na tashin hankali ganin yadda har aka shiga kone muhallinsu.

”Fulaninmu da ke yankin gaba daya an ba mu kwana biyu zuwa uku, an ce mu tashi, kuma duk wanda bai tashi ba an ce to yana cikin matsala kuma duk abin da ya same shi to ya kuka da kanshi.

”Kuma mutanenmu in sun taho za su shiga gari, mutum ba mai laifi ba, zai je gari ya yi larurarsa sai ma’aikata – sojoji da ‘yanbanga su hadu da kai su caje ka su tafi da kai su je su kashe kuma kai ba mai laifi ba.

”Gaba daya Fulaninmu an cinye musu abinci an kone musu gidaje, sun tarwatse. Mutanenmu suna nan suna ta gudu. Tun daga ranar Lahadi mutanenmu su duk sun tarwatse, mutanenmu suna nan suna ta gudu,” in ji shi.

Shugaban ya kara da cewa su ba baki ba ne, wasunsu sun kai shekara talatin zuwa arba’in a wannan yanki amma duk an ba su umarni a kan su tashi.

Haka nan shi ma wani Bafulatanin ya ce su a nan wajen ma aka haife su, amma duk da haka an watsa su.

”Ina tare da iyalina, amma dai duk an ce mu tashi, mutane suna ta gudu. Abubuwan ba dadi. Idan abin ya yi kamari dole mu gudu mu ma. Abubuwan ne babu dadi.” A cewarsa.

Dangane da cewa ko sun sanar da hukumomi a halin da suke ciki. Sai ya ce:

”To shugabannin namu ma, in dai ba na cikin gari ba, duk wanda yake cikin daji kowa ya gudu. Mu ma ai dole mu gudu, tun da mutum ba zai tsaya ba, ai dole ya gudu.”

Ana dai zargin Fulanin suna bayar da mafaka ga Fulani masu kai hare-hare kan al’ummomin a wannan yanki na jihar ta Kwara.

A kan wannan zargi sai ya ce: ”Wallahi wadanda ke kai hare-haren nan fa, akwai su, amma kuma wadanda ake yi wa wanga shashanshi wallahi ba masu kai hare-haren ne ba. Masu kai hare-haren nan wallahi ba a zuwa wajensu.”

”To yanzu mutum ya fi karfinka ya za kai da shi? Ka na da ikon da ka ka kora tai?”

Game da maganar ko suna sanar da hukumomi idan sun ga miyagun sun zo sun zauna a inda suke, sai ya ce: ”To ko da mun gaya wa hukuma, ma’aikaci ya zo ya na harba bindiga daga nesa, su kuma miyagun sun gudu. Kai da ka kira ma’aikatan sun dawo sun kashe ka, to me ka yi?”

Daga ɓangaren hukumomin Fulanin dai, suna kira ga hukumomi da su kawo musu ɗauki don gyara wannan lamari na wannan mawuyacin hali da Fulanin suka ce suna ciki a kan wannan umarni da aka ba su, su tashi.

Duk wani ƙoƙari da BBC ta yi na kira domin ji daga hukumomin tsaro na ‘yansanda dangane da wannan lamari ya ci tura, kasancewar duk wayar da aka buga musu sun ki dauka.

The post An Baiwa Fulani Wa’adin Barin Yankin su a Jihar Kwara appeared first on Arewa Agenda Hausa.

Hare-Haren Isra’ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a Lebanon
Hare-Haren Isra’ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a Lebanon

Ma’aikatar lafiyar Lebanon ta ce adadin mutanen da suka mutu a ƙasar tun bayan fara hare-haren Isra’ila kan Hezbollah ya kai 1,072.

Wannan ya haɗa da mutum 33 da suka mutu a cikin sa’a 24 da suka gabata.

Lebanon ta ce adadin wadanda suka jikkata ya kai 2,966.

The post Hare-Haren Isra’ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a Lebanon appeared first on Arewa Agenda Hausa.

An Kashe Mutane 586, Tare da Sace 369 a Watan Agusta a Fadin Najeriya – Rahoto
An Kashe Mutane 586, Tare da Sace 369 a Watan Agusta a Fadin Najeriya – Rahoto

Aƙalla mutum 586 ne aka kashe tare da sace 369 a watan Agusta a fadin Najeriya, kamar yadda binciken cibiyar nazarin harkokin tsaro ta Beacon Intel ya bayyana.

Cikin rahoton da cibiyar ta fitar ranar Alhamis, ta ce an samu kashe-kashe a jihohin Najeriya 34, da kuma birnin tarayya Abuja, yayin da aka samu sace-sacen mutane a jihohi 24 na ƙasar.

A cewar rahoton, an kashe mutum 41 sakamakon ƙwanton ɓauna da aka yi musu a wurare daban-daban, sai kuma mutum 256 da aka kashe ta hanyar musayar wuta, sai mutum 69 da suka mutu a lokacin kai samame, sai dai sauran 118 ba a san musabbabin mutuwarsu ba, kamar yadda rahoton ya bayyana.

Rahoton ya kuma bayyana cewa an kashe mutum 89 a lokacin kai hare-hare, yayin da 15 suka mutu a lokacin da ake tsare da su.

“Kashi 47.95 na kashe-kashen sun faru ne a Arewa maso gabashin Najeriya, kashi 16.55 ya faru ne a yankin arewa ta tsakiya, kashi 9.90 a yankin arewa maso yamma, kashi 8.87 sun faru a kudu maso yamma, sai kuma kashi 6.48 a yankin Kudu maso gabas sai kuma kaso 10.23 cikin ɗari sun faru a kudu maso kudu,”in ji rahoton.

“Hakan ya nuna cewa kashi 76.40 na kashe-kashen ya shafi yankin arewacin ƙasar,” Inji rahoton.

Jihohi uku da lamarin ya fi shafa su ne, Borno inda aka kashe mutum 252, sai Filato mai mutum 31 sai jihar Neja da aka kashe mutum 26.

The post An Kashe Mutane 586, Tare da Sace 369 a Watan Agusta a Fadin Najeriya – Rahoto appeared first on Arewa Agenda Hausa.

Mayaƙan Al-Shabab sun ƙaddamar da Yaƙi a Yankin Awdheegle da ke Kuɗancin Somalia
Mayaƙan Al-Shabab sun ƙaddamar da Yaƙi a Yankin Awdheegle da ke Kuɗancin Somalia

Mayaƙan Al-Shabab sun ƙaddamar da wani yaƙi a safiyar nan a yankin Awdheegle da le gundumar Lower Shabelle a kudancin Somaliya.

Maharan sun kai hare-hare ta fuskoki da yawa na birnin, yayin da dakarun gwamnati ke ci gaba da yunkurin kare su.

Mutanen da ke yankin Awdheegle sun shaida wa BBC cewa faɗan ya ɓarke ne da misalin ƙarfe huɗu na safiya kuma an shafe awanni ana gwabzawa.

Mazauna yankin sun ce sun riƙa jin harbin bindiga ta ko wanne bangare da ke yaƙi da juna.

Gwamnan gundumar Lower Shabelle, Mohamed Ibrahim Barre, ya shaida wa BBC dakarun gwamnati sun durƙusar da gungun maharan, inda ya ce duka ɓangarorin sun yi rashin mayaƙa, amma har yanzu ba su da cikakkun bayanai kan abin da ya faru.

The post Mayaƙan Al-Shabab sun ƙaddamar da Yaƙi a Yankin Awdheegle da ke Kuɗancin Somalia appeared first on Arewa Agenda Hausa.

Akwai Yiyuwar Gwamnatin Zamfara ta Kara Rufe Hanyoyin Sadarwa na Zamani a Karo na Biyu
Akwai Yiyuwar Gwamnatin Zamfara ta Kara Rufe Hanyoyin Sadarwa na Zamani a Karo na Biyu

Gwamnatin Jihar Zamfara ta ce za ta iya sake rufe hanyoyin sadarwa na zamani a jihar idan bukatar hakan ta sake tasowa.

Zailani Bappa, hadimin Gwamna Bello Matawalle ne ya yi wannan karin bayanin yana mai cewa amma a yanzu gwamnan bai bada umurin a rufe hanyoyin sadarwan ba.

Gwamnatin na Jihar Zamfara ta jajantawa iyalan mutanen da yan bindiga suka sace a baya-bayan nan a Bebeji Plaza ta kuma ce tana aiki da hukumomin tsaro da aiwatar da wasu sabbin tsare-tsare.

Jihar Zamfara – Gwamnatin Jihar Zamfara ta bayyana cewa akwai yiwuwar ta sake katse hanyoyin sadarwa na zamani a jihar karo na biyu idan bukatar hakan ya taso.

Mashawarcin Gwamna Matawalle na musamman kan kafafen watsa labarai, Zailani Bappa, cikin wata sanarwa da ya fitar ya ce gwamnatin ba ta riga ta datse hanyoyin sadarwar ba kamar yadda ake yadda jita-jita, rahoton The Punch.

Amma, ya ce, ‘Idan bukatar datse hanyoyin sadarwar ya taso, ana iya sake datse hanyoyin sadarwar.’

Bappa ya jadada cewa ya zama dole ya yi karin haske kan wasu labarai marasa tushe da aka ce sun fito daga ofishinsa game da rufe hanyoyin sadarwar a jihar.

Kalamansa”

“Mai Girma, Dr Bello Mohammed Matawalle, ya nuna damuwarsa bisa hare-haren yan bindiga a jihar, da kulawa da wadanda abin ya shafa ya kuma jajantawa iyalan wadanda aka sace a Bebeji Plaza a baya-bayan nan.

“Ba jajantawa kawai gwamnati za ta yi ba kaman kowa, amma ta sanar da al’umma matakan da ta dauka don magance kallubalen.

“Don haka, Mai Girma gwamna ya bayyana matsayin gwamnati a wannan lokacin.

“Mai girma ya ce ya tuntubi dukkan hukumomin tsaro a jihar don bullo da sabon tsari don magance kallubalen da yan bindigan, musamman yanzu da damina ya zo, wanda zai bada daman a aiwatar da sabbin matakan.

“Ya kuma ce idan bukatar rufe hanyoyin sadarwa ta taso, za a sake iya yin hakan.

“Amma mai girma gwamna bai sanar da rufe hanyoyin sadarwa ba, kuma bai umurci hukumomin su aiwatar haka ba.

“Wannan shine gaskiyar abin da ya faru.”

The post Akwai Yiyuwar Gwamnatin Zamfara ta Kara Rufe Hanyoyin Sadarwa na Zamani a Karo na Biyu appeared first on Arewa Agenda Hausa.

An Gano Cewa Miyagu na Shirin Kai Hare-Haren Bam da Karamar Sallah – ‘Yan Sandan Najeriya
An Gano Cewa Miyagu na Shirin Kai Hare-Haren Bam da Karamar Sallah – ‘Yan Sandan Najeriya

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fitar da wata sanarwa cewa akwai yiwuwar wasu miyagu su kai hare-haren bam kan al’umma yayin karamar sallah mai zuwa wadda ta kawo karshen watan Azumin Ramadan.

Cikin sanarwar, kakakin Rundunar Peter Afunanya ya ce an gano wani shirin da wasu kungiyoyi suka kitsa domin kai hare-haren kan wasu mhimman wurare da masallatai da kuma wuraren shakatawa.

Wannan gargadin na zuwa ne bayan da wasu abubuwa suka fashe a mashaya a jihohin arewa maso gabashin Najeriya biyu – Yobe da taraba – inda mutane da dama suka halaka.

Wani tsagin kungiyar Boko Haram da aka fi sani da ISWAP ne ta dauki alhakin kai hare-haren.

The post An Gano Cewa Miyagu na Shirin Kai Hare-Haren Bam da Karamar Sallah – ‘Yan Sandan Najeriya appeared first on Arewa Agenda Hausa.

‘Yan Ta’adda Sun yi Ajalin Jama’a da Dama a Jahar Benue
‘Yan Ta’adda Sun yi Ajalin Jama’a da Dama a Jahar Benue

Sabon farmakin ‘yan ta’adda a garun Naka da ke karamar hukumar Gwer ta jihar Benue ya yi ajalin jama’a masu yawa.

An gano cewa miyagun sun bayyana da yawansu a kan babura inda suka fara harbe-harbe yayin da jama’a suka dinga gudun tsira.

Shugabar karamar hukumar Gwer, Grace Igbabon, ta tabbatar da aukuwar lamarin inda tace a take maharan suka halaka mutum 3.

Benue- An kashe mutane uku a wani farmakin da aka kai garin Naka da ke karamar hukumar Gwer ta yamma a jihar Benue.

Harin ya faru sa’o’i 24 bayan kashe wani Faston cocin Deeper Life da wasu mutane uku a karamar hukumar Guma da ke jihar, Daily Trust ta ruwaito.

Daily Trust ta ruwaito cewa, Naka, wani gari kasuwanci na karkara kuma hedkwatar karamar hukumar Gwer ta Yamma, ya zama mai masaukin baki ga ‘yan gudun hijira daga kauyukan yankin.

Majiyoyi sun ce sabon harin da aka kai a garin ya faru da misalin karfe 8 na daren ranar Talata.

Wani mazaunin garin ya ce mutane sun fara gudu ta biyo bayan karar harbe-harbe da aka yi a kusa da Kwalejin Comprehensive da ke Naka.

Mazauna garin sun yi zargin cewa maharan da ke sanye da kakin sojoji sun kashe mutane uku a nan take kafin a fatattake su.

Shugabar Gwer West, Grace Igbabon, ta shaida wa manema labarai cewa maharan sun bayyana a kan babura.

“Wasu mutane dauke da makamai sun kai hari a wata unguwa da ke bayan garin Naka, sun zo da yammacin ranar Talata. Sun bayyana da kakin sojoji kuma suna kan babura.”

“Harin da aka kai a Naka da ke kusa da babban birnin jihar ya yi fallasa cewa babu zaman lafiya a Makurdi domin a wani lokaci sun mamaye garin Adaka da ke wajen babban birnin jihar.

“Mutane uku ne aka kashe a cikin lamarin sun hada da, tsofaffi biyu da saurayi daya. An yi ta harbe-harbe sosai kuma mutane suna gudu ne domin ceton ransu.

“Na kai rahoton lamarin ga ‘yan sanda da kuma mai baiwa Gwamna shawara kan harkokin tsaro, na kuma aika masa da hotunan wadanda suka mutu,” in ji Igbabon.

Da aka tuntubi shugaban kungiyar Myetti Allah Cattle Breeders Association (MACBAN) na jihar, Mohammed Risku, ya ce bai san da faruwar lamarin ba, yana mai jaddada cewa har ya kammala ganawa da mai ba shi shawara kan harkokin tsaro.

A halin da ake ciki, basaraken gargajiya na karamar hukumar Ter Nagi, Cif Daniel Abomtse, ya shaida wa manema labarai a Makurdi cewa maharan sun kashe mutanensa uku.

The post ‘Yan Ta’adda Sun yi Ajalin Jama’a da Dama a Jahar Benue appeared first on Arewa Agenda Hausa.

Mogadishu: Mayaƙan Al-Shabab Sun Kai Hare-Hare Babban Birnin Somalia
Mogadishu: Mayaƙan Al-Shabab Sun Kai Hare-Hare Babban Birnin Somalia

Hukumomi a Somalia sun ce da sanyin safiyar yau Laraba mayakan Al-Shabab sun kai hari wani ofishin ‘yan sanda da wurin binciken ababen hawa a Mogadishu babban birnin ƙasar.

Tun tsakar dare ake jin karar harbe-harbe babu kakkautawa a wasu sassan birnin.

Ministan tsaron cikin gida Abdullahi Nor ya wallafa a shafin sada zumunta cewa jami’an tsaro sun yi nasarar murƙushe masu tayar da ƙayar bayan masu alaƙa da kungiyar Al-Qaeda.

Babu rahoton wanda ya jikkata ko asarar rai. A makon da ya wuce mutum shida ne suka mutu lokacin da wani dan kunar-bakin-wake ya ta da bam din da ke jikinsa.

Maharin ya yi nufin tayar da bam ɗin a wata karamar mota da ke dauke da wakilan gwamnati a wurin da ake yin zaben ‘yan majalisu.

The post Mogadishu: Mayaƙan Al-Shabab Sun Kai Hare-Hare Babban Birnin Somalia appeared first on Arewa Agenda Hausa.

Yawaitar Hare-Hare: Ba Zai Yiwu Shugaba Buhari ya Je Jaje ko ina ba – Maigari Dingyadi
Yawaitar Hare-Hare: Ba Zai Yiwu Shugaba Buhari ya Je Jaje ko ina ba – Maigari Dingyadi

Ministan da ke lura da harkokin ‘yan sandan Najeriya Maigari Dingyadi ya ce ba zai yiwu shugaban kasar Muhammadu Buhari ya je jaje ko ina ba saboda yawaitar hare-haren ‘yan bindiga a kasar

Ya bayyana haka ne a wata hira da BBC Hausa a daidai lokacin da ‘yan kasar suke ci gaba da caccakar Shugaba Buhari bisa rashin zuwa jihar Sokoto domin jajanta wa jamaa bayan wasu yan bindiga sun kona wasu matafiya 23 kurmus wadanda suke kan hanyarsu ta yin kaura saboda yawaitar hare-hare a yankinsu na Sabon Birni.

Wani abu da ya tunzurra jamaa wajen sukar shugaban kasar shi ne yadda ya tafi birnin Lagos domin kaddamar da littafin wani dan siyasa yayin da jamaar Sokoto suke ci gaba da alhinin mutuwar mutanen.

Daga bisani Shugaba Buhari ya aika da sakon taaziyya a kan kisan mutanen sannan ya tura da tawaga mai karfi domin yin jaje a madadinsa.

Sai dai Dingyadi ya ce: “Wadannan abubuwa [hare-hare] kullum suna faruwa, kuma bai yiwuwa a ce shi Shugaban kasa ya iya zuwa duk wuraren da abubuwan suka faru…ai idan ka tura wakili kamar kai ne ka je.”

Bugu da kari Alhaji Maigari Dingyadi ya ce jami`an tsaro na tsara dabarun daƙile hare-haren, kuma ba da daɗewa ba za a samu sauƙin hare-haren da `yan fashin daji ke kai wa al`ummomi a daukacin Arewa maso Yammacin ƙasar.

Sai dai a martanin da suka mayar, masu ruwa da tsaki a Sabon Birnin jihar Sokoton sun ce ba zuwa jaje ne a gabansu ba, burinsu shi ne a kawo karshen kashe-kashen da ake kai musu ba ji ba gani.

A cewar Honourable Aminu Boza ɗan majalisar dokoki mai wakiltar Sabon Birni a majalisar jihar Sokoto,” ba shakka babban ayarin Shugaba Buhari ya zo ya gana da mu, sai dai ba wannan ne muradinmu ba.”

” Mu abin da muke so a daukar mana mataki… a karamar hukumata an kashe daruruwan mutane gwamnatin tarayya ba ta dauki kowane irin mataki ba, amma an kashe mace daya mai tallar ruwa a Legas gwamnatin tarayya ta dauki mataki har Shugaban kasa ya fito ya ce ya bai wa jami’an tsaro dama su nemo wadanda suka kashe wannan mata,” a cewar Honourable Aminu Boza.

Wani kisan wulaƙanci da `yan bindiga suka yi wa wasu matafiya a jihar Sokoto makon da ya wuce ta hanyar kona su ya sosa ran `yan kasar da dama, wanda ya janyo suka ga gwamnatin Shugaba Buhari.

Abin da ya kara fusata ‘yan kasar shi ne Shugaban ya tafi jihar Legas a daidai wannan lokaci don kaddamar da littafin tarihin rayuwar Bisi Akande, wanda sananne ne a kasar.

The post Yawaitar Hare-Hare: Ba Zai Yiwu Shugaba Buhari ya Je Jaje ko ina ba – Maigari Dingyadi appeared first on Arewa Agenda Hausa.

Gwamnatin Zamfara ta Rufe Makarantun Jahar
Gwamnatin Zamfara ta Rufe Makarantun Jahar

Gwamnatin jahar Zamfara ta sanya dokar ta baci a fadin kananan hukumomi 14 dake jahar.

Hakazalika gwamnatin ta kulle dukkan makarantun gwamnati da masu zaman kansu dake dukkan kananan hukumomin jahar.

Wannan ya biyo bayan harin da yan bindiga suka kai garin Kaya, karamar hukumar Maradun ta jahar da dafiyar Laraba inda suka yi awon gaba da daliban makaranta.

A cewar TVCNews, dokar ta bacin zata kama ne daga daga karfe takwas na dare zuwa bakwai na safe.

Rahoton tace:

“A cewar gwamnatin jahar, an dauki wannan mataki ne domin dakile hare-haren yan bindiga da masu garkuwa da mutane a jahar.”

The post Gwamnatin Zamfara ta Rufe Makarantun Jahar appeared first on Arewa Agenda Hausa.