2021: Manhajar Whatsapp Zata Daina Akan Wasu Wayoyi

 

Wani sabon tsarin da kamfanin WhatsApp ke shirin kawowa a 2021 zai hana manhajar kamfanin aikikan miliyoyin waya a fadin duniya fari daga ranar 1 ga Junairu, 2021.

Vanguard ta tattaro wasu wayoyi da manhajar za ta daina aiki kuma hakan zai tilastawa masu irin wayoyin kara girman kwakwalwar aiki (OS) ko kuma siyan sabon waya.

Ga jerin wayoyin da WhatsApp zata daina aiki a 2021:

Apple iPhone 1-4

Samsung Galaxy S2

HTC Desire

LG Optimus Black

Motorola Droid Razr

Duk wayar Android da aka fitar kafin 2010.

Wayoyin da zasu bukaci karin girman kwakwalwar aiki (OS) zuwa akalla iOS 9 ko Andriod 4.0.3

Apple iPhone 4S

iPhone 5

iPhone 5S

iPhone 6

iPhone 6S

Samsung Galaxy S3

Samsung Galaxy Note

HTC Sensation

HTC Thunderbolt

LG Lucid

Motorola Droid 4

Sony Xperia Pro

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here