Hare-Haren Isra’ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a Lebanon

 

Ma’aikatar lafiyar Lebanon ta ce adadin mutanen da suka mutu a ƙasar tun bayan fara hare-haren Isra’ila kan Hezbollah ya kai 1,072.

Wannan ya haɗa da mutum 33 da suka mutu a cikin sa’a 24 da suka gabata.

Lebanon ta ce adadin wadanda suka jikkata ya kai 2,966.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here