Adadin Mutanen da Aka Kashe a Cikin Watanni Uku a Afrika ta Kudu

‘Yan sandan Afrika ta Kudu sun ce adadin wadanda aka yi wa kisan gilla a kasar na karuwa cikin gaggaywa.

Bheki Cele ya ce watanni ukun farko na wannan shekarar sun kasance na damuwa da bacin rai ga mafi yawan ‘yan Afrika Ta Kudu.

Ya ce sama da mutum 6,000 aka kashe – wani kari da kashi 20 kan watanni ukun karshen bara.

An samu karuwar sace mutane a kasar da sama da 3,000.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here