Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na Ganawa da Gwamnoni 36

 

Shugaba Muhammadu Buhari ya shiga labule da gwamnonin kasar 36.

Sun shiga ganawar ne a fadar villa a ranar Talata, 8 ga watan Disamba.

Zuwa yanzu babu wani cikakken bayani game da ganawar tasu Shugaban kasa Muhammadu Buhari na cikin ganawar sirri tare da dukkanin gwanonin jihohi 36 a yanzu haka.

Suna ganawar ne a fadar Shugaban kasa da ke Abuja a yau Talata, 8 ga watan Disamba, Channels Television ta ruwaito.

Ganawar tasu na zuwa ne bayan kungiyar gwamnonin kasar sun gana a makon da ya gabata tare da Shugaban kasar kan halin da lamarin tsaro ke ciki.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here