Shugaba Buhari, Adamu Adamu da Jega Sun Halarci Taro Mai Taken “Rashawa da Bangaren Ilimi”

 

Abuja – Shugaba Muhammadu Buhari da shugaban hukumar yaki da rashawa da abubuwa masu alaka da rashawa, Farfesa Bolaji Owasanoye a halin yanzu suna halartan taron kawar da rashawa a aikin gwamnati da ake yi a gidan gwamnati.

Taken taron na bana shine “Rashawa Da Bangaren Ilimi’.

Ministan Ilimi, Adamu Adamu, da tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta na kasa, INEC, Attahiru Jega sun halarci taron, The Punch ta rahoto.

Saura da suke wurin taron akwai masu sarautan gargajiya da malaman addini da yan yi wa kasa hidima, daliban sakandare da yan jarida.

Dakaci karin bayani …

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here