Shugaba Buhari na Hanyar Dawo wa Gida Najeriya Daga Birnin Madrid

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya baro birnin Madrid na Sifaniya a hanyarsa ta dawo wa Abuja bayan kammala ziyarar kwanaki uku.

Ana saran shugaban ya iso Najeriya kafin lokacin sallah Juma’a.

Buhari zai dawo gida ya fuskanci rigingimun da suka dabaibaiye jam’iyyarsa ta APC kan mutumin da za a tsayar takarar 2023.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here