Shugaba Buhari ya Jagoranci Taron Majalisar Zartarwa a Fadarsa da ke Abuja
Shugaba Muhammadu Buhari ya jagoranci taron majalisar zartarwa a fadarsa da ke Abuja wanda aka saba gudanarwa duk ranar Laraba.
Read Also:
Manyan jami’an gwamnati da dama ne suka halarci taron na yau Laraba, wadanda suka hada da mataimakin shugaban kasa, farfesa Yemi Osinbajo da sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha da shugaban ma’aikata na shugaban, farfesa Ibrahim Gambari da sauran manyan jami’an gwamnati.
Taron na zuwa ne daidai lokacin da Najeriya ke fuskantar barazanar rashin tsaro da dabaibaye ta da kuma tsadar rayuwa da sauran matsaloli.
Gwamnati dai ta sha alkawarin kawo wa ‘yan kasar sauki na halin da suke ciki sai dai