Home RA’AYI Page 2

RA’AYI

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Budaddiyar Wasika Zawa ga Gwamnatin Tarayyar Najeriya

0
Budaddiyar Wasika Zawa ga Gwamnatin Tarayyar Najeriya   Sunana Amb auwal muhd danlarabawa shugaban gidauniyar Tallafawa mabukata daga tushe na kasa wadda aka fi sani da Grassroot Care and Aid Foundation GCAF. ina mai kira ga gwamnatin tarayyar najeriya karkashin jagorancin shugaban...

Ƙabilar Igbo ta Nesanta Kanta Daga Ikirarin IPOB kan zanga-zangar ENDSARS

0
Ƙabilar Igbo ta Nesanta Kanta Daga Ikirarin IPOB kan zanga-zangar ENDSARS Ƙungiyar ƙabilar Igbo ta Ohanaeze Ndigbo, ta nesanta al'ummarta daga wasu maganganun da shugaban ƙungiyar IPOB, Nnamdi Kanu ya yi wanda ke goyon bayan lalata kadarorin Yarabawa a Legas. Cikin...

Shugaban ƙasar Tanzania ya yi iƙirarin kawar da cutar coronavirus

0
 Shugaban ƙasar Tanzania ya yi iƙirarin kawar da cutar coronavirus   Tsarin da Shugaban Tanzania, John Magafuli ya ɗauka na daƙile cutar korona ya sa ƙasar ta zama abin kallo a duniya. A halin yanzu, shugaban na neman tsayawa takara karo...

EndSars: Wanan Irin Mataki Shugaba Buhari ya Dauka Don kawo ƙarshen zanga-zangar?

0
EndSars: Wanan Irin Mataki Shugaba Buhari ya Dauka Don kawo ƙarshen zanga-zangar? Tun bayan da zanga-zangar kawo ƙarshen rundunar ƴan sanda ta Sars ta ƙi ci ta ƙi cinyewa a Najeriya, wasu ƴan ƙasar ke ta nuna fargaba kan abin...
- Advertisement -
Latest News
Ɓaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a AbujaJigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga