INEC Ta Shirya Dage Zaben Gwamnoni da ‘Yan Majalisun Jiha

AREWA AGENDA – Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) na shirin dage zabukan gwamnoni da na ‘yan majalisun jihohi da aka shirya daga ranar Asabar mai zuwa zuwa karshen mako a cikin wata guda.

PRNigeria  ta tattaro cewa zaben da aka shirya gudanarwa a ranar Asabar 11 ga watan Maris ba zai yiwu ba saboda jinkirin da aka samu na sake fasalin na’urorin tantance masu kada kuri’a (BVAS) da aka yi amfani da su a zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisun tarayya na ranar 25 ga watan Fabrairu.

Za a iya sake dage zaben da mako daya zuwa ranar 18 ga Maris, 2023, a cewar majiyoyi masu karfi a hukumar.

Karin bayani daga baya

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here