Dakarun Rasha Sun Kai Hari Yankin Kherson na Ukraine

Dakarun Rasha a kudancin Ukraine sun fara luguden wuta ta sama a yankin Kherson da a baya-bayan nan sojojin Ukraine suka karbo shi.

Shugaba Volodymyr Zelensky, ya ce a yanzu yakin ya karkata yankin Donetsk.

Ya ce “alkiblar yakin kamar yadda ta faro ta koma yankin Donetsk, duk da akwai rashin kyawun yanayi amma Rasha ta ci gaba da luguden wuta ta sama”.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here