Hauhawar Farashin Kayayyaki a Ghana ya Ragu Zuwa Kashi 41.2 cikin 100

Hukumar Kididdiga ta Ghana ta ce hauhawar farashin kayayyaki a kasar ya ragu zuwa kashi 41.2 cikin 100 a cikin watan Afrilu,

Wannan wani ci gaba ne daga kashi 45 cikin 100 da aka samu a watan da ya gabata.

Tun daga farkon wannan shekarar, ana samun koma baya a hauhawar farashin kayayyaki a kasar.

Tattalin arzikin Ghana na kokarin farfadowa daga mummunan tasirin Annobar corona da mamayar da Rasha ta yi wa Ukraine da kuma zargin rashin iya tafiyar da tattalin arziki.

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here