Firam Ministan Bahrain ya Rasu

Firam Ministan kasar Bahrain, Sheikh Khalifa bin Salman al Khalifa, ya mutu, sanarwa daga fadar mulki.

Sheikh Khalifa bin Salman al Khalifa ya rasu yana mai shekaru 84 a duniya.

Firam Ministan ya mutu neda safiyar nan a asibitin Mayo Clinic dake Amurka, kamfanin dillancin labaran Bahrain ya ruwaito ranar Laraba.

Sarkin kasar Sheikh Hamad bin Isa Al Khalifa, ya sanar da cewa za’a kwashe mako daya na makoki kuma za’a rage tsawon tutar kasar.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here