2022: Shugaba Buhari zai Gabatar da Kasafin Kudin ga Majalisa

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya shiryawa gabatarwa majalisa da kasafin kudin 2022 a ranar Alhamis.

Mataimakin shugaban majalisar dattijai, Ovie Omo-Agege, ne ya shaida hakan a wannan Talatar a zauren majalisar.

Ya bukaci kwamitin harkokin kudi na majalisar ya gaggauta aikin da yake yi kan tsare-tsaren kasafi da kudade, domin gabatar da rahotonsu gaban majalisa zuwa gobe Laraba.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here