An yi Garkuwa da Firaiministan Sudan, Abdullah Hamdok

 

An yi “garkuwa” da firaiministan Sudan Abdallah Hamdok a gidansa da ke Khartoum tare da matarsa a safiyar ranar Litinin, a cewar sanarwar da Ma’aiktar Al’adu da Yada labarai ta wallafa a shafinta na Facebook.

Ta kara da cewa abin da ya faru ya yi daidai da keta kundin tsarin mulkin kasar da kuma “yin juyin mulki”.

Sanarwar ta yi kira ga ‘yan kasar Sudan su fantsama kan tituna domin gudanar da zanga-zangar lumana sannan su yi duk abin da ya dace domin “kare juyin juya halinsu”.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here