Hawa 25: Gini ya Ruftawa Mutane a Jahar Legas

Wani gini mai hawa 25 da ake aikin gininsa a birnin Ikkon jahar Legas a Najeriya ya rushe tare da binne mutane.

Lamarin ya faru ne a yau Litinin a unguwar Ikoyi kamar yadda jami’an hukumar aikin ceto suka sanar.

Har yanzu babu tabbas kan yawan mutanen da ginin ya ruftawa, amma ma’aikata da maƙwabtan da ke yankin suna ta ƙoƙarin tono mutane daga cikin ɓaraguzan.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here