Gobara ta Tashi a Babban Titin Oshodi/Apapa da Ke Jahar Legas
Read Also:
Yanzu haka babbar tankar ta fashe a babban titin Oshodi/Apapa, kusa da tashar Toyota Bus-stop a jihar Legas.
Rahotanni daga kafafen sada zumunta da Legit.ng ta gani sun nuna cewa jami’an kwana-kwana sun garzaya wajen domin dakile gobarar.
Saurari karin bayan,…