An Gurfanar da Mutane 10 a Gaban Kotu Kan Kashe Babba da Jaka
An gurfanar da wasu matasa ‘yan Australia biyu a gaban kotu, sakamakon zargin kashe babba da jaka fiye da goma.
Wani guda daga cikinsu da ya ji rauni amma bai kai ga halaka ba, yana samun kulawar jami’an agaji.
Wakilin BBC ya ce masu aikin ceton namun dajin sun bayyana harin da aka kai wa babba da jaka a matsayin abin takaici da rashin hankali.
A bara ne kotu a kasar ta angiza keyar wani mutumi zuwa kurkuku, bayan samun shi da laifin kisan wasu kangaru 21.
 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here