Hukumar Hisbah ta Jahar Kano Ta Bude Sabuwar Kotu na Kanta

 

Wata sabuwa! Hukumar Hisbah ta bude sabuwar kotu na kanta.

Hisbah ta ce tana fuskantar jinkiri da bata lokaci a sauran kotuna.

Hukumar na da hakkin dabbaka koyarwan addini da kiyaye lalacewan tarbiyya.

Hukumar tabbatar da bin koyarwan addinin Musulunci ta Hisbah a jahar Kano ya samu na ta kotun mai zaman kanta.

BBC ta ruwaito Kwamandan Hisbah ta Kano, Sheikh Harun Ibn Sina, da cewa wannan kotun zai saukake musu ayyukansu saboda jinkirin da suke fuskanta a kotunan jahar.

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here