Hukumar INEC ta Dakatar da Tattara Sakamakon Zaɓen Gwamna a Jihar Adamawa

Hukumar zaɓen Najeriya mai zaman kanta INEC ta ce ta ayyana dakatar da tattara sakamakon zaɓen gwamna a jihar Adamawa

Cikin wata sanarwa da babban jami’inta Barista Festus Okoye ya fitar INEC ta ce matakin da komishinan zaɓe na jihar Adamawa ya dauka na sanar da wanda ya lashe zaɓe haramtacce ne, ta ce ba za ayi amfani da shi ba.

za mu kawo muku ƙarin bayani……

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here