Sayar da Sirrikan Nukiliya: An kama sojan Ruwan Amurka da Iyalansa
An kama wani Injiniyan rundunar sojin ruwan Amurka da mai ɗakinsa bisa zarginsu da yunƙurin sayar da sirrikan nukiliya ga wata ƙasa.
An kama Jonathan Tobe da matarsa Diana ne a West Virginia, kamar yadda ma’aikatar shari’a ta Amurkar ta sanar.
Rahotanni na cewa Mista Tobe ya kai wasu tarin katuna masu kunshe da muhimman bayanan sirri wani wuri na musamman da aka tsara.
Ya boye su ne cikin wani kwalin cingan, can kasa kuma, ya sake turmutsa su a wani gwanwanin bota da zummar idan ya je abokan harkallar tasa su bashi dala dubu 100.
 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here