Kungiyar ‘Yan Shan Rake ta Jahar Kano na Bikin Shan Rake

Mambonin kungiyar mashaya rake dake Dorayi Karama, unguwar Bello sun shirya da bikin shan rake na musamman a jahar Kano.

BBC Hausa ta ruwaito cewa wannan shine karo na biyu da zasu gudanar da wannan biki.

A hirar da matasan sukayi da BBC a Kano, sun bayyana cewa sun shirya bikin ne musamman yau domin murnar sabuwar shekarar 2021 da aka shiga yau, da kuma bikin daurin auren wasu daga cikin yan unguwar.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here