Kotun ƙolin Brazil ta Mayar da ɗaurin da ake yi wa Tsohon Shugaban ƙasar
Wani alƙali a Koton Ƙolin Brazil ya amince da mayar da ɗaurin da ake yi wa tsohon shugaban ƙasar, jair Bolsonaro na talala saboda dalilai na rashin lafiya.
Read Also:
Bolsonaro na zaman ɗaurin shekara 27 a gidan yari sakamkon samunsa da laifin kitsa juyin mulki bayan faɗuwa zaɓen 2022.
Tsohon shugaban na fama da matsanancin ciwon sanya na nemoniya, inda a baya-bayan nan aka sallame shi daga sashen kula da masu buƙatar gaggawa na asibiti.






