‘Yancin Algeria Daga Faransa: Macron ya Nemi Afuwar Harkis Wanda ya yi Yakin

 

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya nemi afuwa kan Harkis-r wanda ya yi yakin neman ‘yancin Algeria daga Faransa.

Mista Macros a fusace ya ce Faransa ce ta kasa sauke nauyin da ke kanta na gwarazan Algeria.

Ya yi alkawarin za a rika tunawa da mutanen da kuma samar da dokar biyan diyayya a karshen wannan shekarar.

Za a samar da wata hukuma da za ta rika sauraren korafe-korafe daga ‘yan uwan sojojin da suka tsira da iyalansu, wadanda suka tashi a wani sansanin zagaye da waya a cikin sansanonin Faransa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here