Buhari Ya Kara Zabar Mahmud Yakubu a Matsayin Shugaban INEC Karo na Biyu

Shugaba Muhammadu Buhari ya zabi Farfesa Maumoud Yakubu domin zama shugaban hukumar zabe ta kasa watau INEC karo na biyu.

shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan ya karanto a zauren majalisa.

Shugaban kasan ya bukaci majalisar tayi gaggawar tabbatar da Farfesa Yakubu saboda ya kara shekaru 5 a INEC.

Buhari ya bayyana hakan ne a wasikar da ya aike majalisar, kuma shugaban majalisar Ahmad Lawan ya karantawa Sanatacoi ranar Talata, 24 ga Nuwamba, 2020.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here