Kamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin Aiki

 

Ma’aikatan kamfanin samar da mai da iskar gas mafi girma a Najeriya, Seplat Energy, sun shiga yajin aikin sai baba ta gani, wanda zai iya kawo cikas ga samar da mai da iskar gas.

Jami’an ƙungiyar ƙwadago sun ce ba a yi nasara ba a tattaunawar da aka yi kan biyan ma’aikatan hakkokinsu da kuma walwala, wanda ya tilasta musu shiga yajin aikin.

Kamfanin Seplat ne ke samar da kusan kashi bakwai na man da Najeriya ke buƙata.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here