Gwamnatin Jahar Anambra za ta Bada N20m ga Wanda ya ke da Masaniya Kan Kisan Dr Akunyili

Gwamnan jahar Anambra ya ba da sanarwar cewa zai ba da ladar N2Om ga duk wanda ya ke da bayanai kan kisan Dakta Akunyili.

Ya kuma nemi hadin kan matasa da sarakunan gargajiya a yankin da su taimaka wajen kare mutanen yankinsu.

Karshe ya tura sakon ta’aziyya ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu, kana ya yi mamatan addu’ar salama.

Anambra – Gwamna Willie Obiano ya sanar da ba da ladar Naira miliyan 20 ga duk wanda ke da bayanai masu amfani da za su kai ga cafke wadanda ke da hannu a kisan gillar Dakta Chike Akunyili da sauran munanan hare-hare a jahar Anambra.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here