‘Dan Takarar LP, Obi ya Ziyarci Goodluck Jonathan

 

Dan takarar shugabancin Najeriya a karkashin jam’iyyar Labour Peter Obi ya ziyarci tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan

A wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na Tuwita ya ce ya ziyarci tsohon shugaban ne domin tattauna batutuwan da suka shafi ci gaba kasa.

A shekarar 2015 ne dai Goodluck Jonathan ya sha kaye a zaben shugaban kasar a karkashin jam’iyyar PDP.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here