Jami’an NDLEA Sun Kama Matafiya 2 Dauke da Bindigogi 18 da Harsasai 1,300

0
Jami'an NDLEA Sun Kama Matafiya 2 Dauke da Bindigogi 18 da Harsasai 1,300   Jami'an tsaro sun kama wasu matafiya biyu dauke da bindigogi goma sha takwas da harsasai sama da 1,300. Jami'an NDLEA na binciken motocin ne don duba ko safarar...

Sarkin Yarbawa ya Gargaɗi Gwamnatin Tarayya Game da Yajin Aikin ASUU

0
Sarkin Yarbawa ya Gargaɗi Gwamnatin Tarayya Game da Yajin Aikin ASUU   Babban Sarkin yarbawa, Ooni na Ife, Oba Adeyeye Enitan Ogunwusi, ya gargaɗi gwamnatin tarayya game da yajin aikin ASUU. Basaraken ya bukaci FG ta gaggauta magance yajin aikin don dakile...

Kotu ta Soke ‘Dan Takarar Kujerar Gwamnan APC a Jihar Taraba

0
Kotu ta Soke 'Dan Takarar Kujerar Gwamnan APC a Jihar Taraba   Kotu ta fitittiki dan takarar kujerar gwamna na jam'iyyar APC a jihar Taraba, Sanata Emmaneul Bwacha. Kotun tarayya ta baiwa hukumar INEC umurnin ta gaggauta shirya sabon zaben fidda gwani. Lauyoyin...

Ina Danasanin Cire Al’aurata ‘Daya – Mata-Maza

0
Ina Danasanin Cire Al'aurata 'Daya - Mata-Maza   Wata kyakkyawar budurwa ta bayyana damuwarta a TikTok bayan ta cire daya daga cikin al’aurarta Matashiyar mai suna @Ifyberry1 a TikTok ta yi ikirarin cewa an haifeta da al’aurar namiji da mace. Ify ta ce...

Cutar Annobar Ebola ta Sake Barkewa a Uganda

0
Cutar Annobar Ebola ta Sake Barkewa a Uganda Wani matashi da ya kamu da cutar ebola a kasar Uganda ya rasu, yayin da jami'an lafiya suka tabbatar da sake barkewar wannan annoba. Ministan lafiyan Uganda ya fada wa manema labarai cewa...

Kungiyar ‘Yan China Mazauna Najeriya Sun yi Alla-Wadai da Kashe Ummita

0
Kungiyar 'Yan China Mazauna Najeriya Sun yi Alla-Wadai da Kashe Ummita   Kungiyar Sinawa 'yan kasuwa a Najeriya ta yi alla-wadai da kisan da ake zargin wani mambanta, Geng Quanrong ya yi wa matashiya Ummukhulthum Sani Buhari a Kano. Da take mika...

Amai da Gudawa ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 12 a Sansanin Tsoffin Mayakan Boko...

0
Amai da Gudawa ta yi Sanadin Mutuwar Mutane 12 a Sansanin Tsoffin Mayakan Boko Haram   Annobar amai da gudawa ta yi sanadin mutuwar wani adadi na mazauna sansanin Shokari da aka tsugunnar da tsoffin mayakan Boko Haram da iyalansu a...

Shimfida Bututun Iskar Gas: Najeriya da Morocco Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar

0
Shimfida Bututun Iskar Gas: Najeriya da Morocco Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar   Kasashen Morocco da Najeriya sun rattaba hannu kan yarjejeniyar da za ta bayar da damar shimfida bututun iskar gas daga Najeriya zuwa Morocco. Aikin na tsawon kilomita 7,000 zai...

Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Adamawa ya yi Murabus

0
Shugaban Jam'iyyar APC na Jihar Adamawa ya yi Murabus   Adamawa - Rikicin da ke faruwa a jam'iyyar All Progressives Congress, APC, reshen jihar Adamawa ta janyo shugaban jam'iyyar, Alhaji Ibrahim Bilal ya yi murabus. Ya mika wasikar murabus dinsa nan take,...

Harajin Basu Kariya: ‘Yan Bindiga Sun Karbi N19m da Kwale-Kwale a Kauyukan Zamfara

0
Harajin Basu Kariya: 'Yan Bindiga Sun Karbi N19m da Kwale-Kwale a Kauyukan Zamfara   Yan bindiga suna cigaba da cin karensu babu babbaka a wasu yankuna na Jihar Zamfara da sauran jihohin arewa maso yamma da tsakiya. Rahotanni sun nuna cewa yan...