Abinda Nake Hari da Zarar na Bar Kujerar Gwamna – Rotimi Akeredolu

0
Abinda Nake Hari da Zarar na Bar Kujerar Gwamna - Rotimi Akeredolu   Gwamna Rotimi Akeredolu yace abin da yake hari da zarar ya bar kan kujerar Gwamna shi ne ya zama fitaccen mawakin coci. Oluwarotimi Akeredolu yake cewa zai koyi amfani...

An Bude Ofishin NNPP na Jihar Borno Bayan Garkameshi da Kwana Daya

0
An Bude Ofishin NNPP na Jihar Borno Bayan Garkameshi da Kwana Daya   Bayan diramar da ya faru a jihar Borno ranar Alhamis, an bude sakatariyar jam'iyyar NNPP ta jihar. Jam'iyyar ta NNPP ta zargi gwamnan jihar Babagana Zulum da alhakin kulle...

Dakarun Fadar Shugaban Kasa Sun Damke Manyan ‘Yan Ta’adda 8

0
Dakarun Fadar Shugaban Kasa Sun Damke Manyan 'Yan Ta'adda 8   Hedkwatar Tsaro ta Najeriya tace dakarun sojoji sun damke manyan 'yan ta'adda 8 a babban birnin tarayya na Abuja. Gagarumin aikin kamar yadda shugaban rundunar ya bayyana, dogaran fadar shugaban kasa...

NBA za ta Hukunta Lauyoyin da Suka Sace Wayoyin Salula a Wurin Taronta a...

0
NBA za ta Hukunta Lauyoyin da Suka Sace Wayoyin Salula a Wurin Taronta a Legas   Kungiyar lauyoyi ta kasa, NBA, ta ce za ta hukunta wasu lauyoyi da suka sace wayoyin salula da barnata kaya a wurin taronta a Legas. A...

Neja Delta ta Kasance Tare da Jam’iyyar PDP tun Shekarar 1999 Zuwa yau Kuma...

0
Neja Delta ta Kasance Tare da Jam'iyyar PDP tun Shekarar 1999 Zuwa yau Kuma 2023 ba Zata Zama Bare ba - Farah Dagogo   Ɗan majalisar wakilan tarayya na PDP daga jihar Ribas ya mara wa takarar Atiku Abubakar baya a...

Ma’aikatan Hukumar ‘Yan Sanda Sun Tafi Yajin Aiki

0
Ma'aikatan Hukumar 'Yan Sanda Sun Tafi Yajin Aiki   Ma'aikatan Hukumar Jin Dadin Yan Sanda Watau Police Service Commission Sun Tafi Yajin Aiki. Suna zargin Sifeton yan sanda IGP da yiwa dokokin hukumar katsalandan tare da watsi da hukuncin kotun daukaka kara. Hukumar...

2023: Jam’iyyar Accord ta Zabi Bello Maru a Matsayin Mataimakin Shugaban Kasa

0
2023: Jam'iyyar Accord ta Zabi Bello Maru a Matsayin Mataimakin Shugaban Kasa   Jam'iyyar Accord Party ta zabi tsohon SSG na jihar Zamfara, Bello Bala Maru matsayin mataimakin shugaban kasa. Muhammadu Nalado, shugaban jam'iyyar Accord na kasa ne ya sanar da hakan...

‘Yan Sanda a Jihar Borno Sun Rufe Ofishin Jam’iyyar NNPP

0
'Yan Sanda a Jihar Borno Sun Rufe Ofishin Jam'iyyar NNPP   Honarabul Mohammed Attom, jagoran jam'iyyar NNPP a Borno ya yi ikirarin cewa yan sanda sun rufe sabuwar sakateriyar jam'iyyarsu kuma an kama shi. Attom ya yi ikirarin cewa yana kyautata zaton...

‘Yan Bindiga Sun Harbe Babban Jami’in ‘Yan Sanda

0
'Yan Bindiga Sun Harbe Babban Jami'in 'Yan Sanda   Wasu miyagun yan bindiga sun tare Jami'in ɗan sanda da ya kai matsayin Insufekta sun harbe shi har lahira a jihar Legas. Rundunar yan sanda ta tabbatar da faruwar lamarin ta bakin mai...

‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Matafiya a Hanyar Katsina Zuwa Jibia

0
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Matafiya a Hanyar Katsina Zuwa Jibia   Wasu 'yan bindiga a jihar Katsina da ke arewacin Najeriya,sun sace matafiyan da ba a san adadinsu ba a kan hanyar Katsina zuwa Jibia. Wasu mazauna wurin da lamarin...