Gidauniyar Malam Inuwa ta Ɗauki Nauyin Koyar da Ƴa’yan Fulani Al-ƙur’ani
Gidauniyar Malam Inuwa ta Ɗauki Nauyin Koyar da Ƴa'yan Fulani Al-ƙur'ani
A ƙoƙarinta na ba da gudunmawa wajen magance matsalar tsaro, gami da fatanta na kyautata rayuwar al'umma, gidauniyar Malam Inuwa, ta ɗauki nauyin koyar da yara Fulani da iyayensu...
Sabuwar Hanyan Damfara da Miyagun Mutane Suka Bullo da Shi Don Damfarar Mutane Kudinsu
Sabuwar Hanyan Damfara da Miyagun Mutane Suka Bullo da Shi Don Damfarar Mutane Kudinsu
Wani dan Najeriya ya gargadi mutane a kan sabuwar dabarar da yan damfara suka billo da shi na yiwa mutane fashin kudinsu a kan idonsu.
A yanzu...
Fadar Shugaban Kasa Tayi Martani Kan Tsige Buhari
Fadar Shugaban Kasa Tayi Martani Kan Tsige Buhari
Yayinda wa'adin makonni shida da majalisa ta yiwa Shugaban kasa ke gabatowa, mai magana da yawunsa ya sake kareshi.
Malam Garba Shehu ya caccaki wata jarida dake kira ga a gaggauta tsige Shugaba...
Jigon PDP, Valentine Ozigbo ya Bayyana Sauya Shekarsa Zuwa LP
Jigon PDP, Valentine Ozigbo ya Bayyana Sauya Shekarsa Zuwa LP
Tsohon ɗan takarar gwamnan Anambra, Valentine Ozigbo, ya tabbatar da ficewarsa daga PDP a wani taro jiya.
Ozigbo, ya ce ba zai iya raba jam'iyya tsakaninsa da Peter Obi ba, wanda...
Fitaccen Mawaki,Eedris Abdulkarim ya Mika Godiya ga Matarsa Kan Bashi Kyautar Kodarta
Fitaccen Mawaki,Eedris Abdulkarim ya Mika Godiya ga Matarsa Kan Bashi Kyautar Kodarta
Sanannen mawakin gambara, Eedris Abdulkarim, ya mika godiyarsa ga Ubangiji kan nasarar da aka samu wurin aikin dashen kodar da aka yi masa.
Bai tsaya a nan ba, ya...
Jam’iyyar PDP ta Shiga Ganawar Sirri da ‘Yan Takararta
Jam'iyyar PDP ta Shiga Ganawar Sirri da 'Yan Takararta
Uwar Jam'iyyar PDP ta tattara yan takararta a birnin tarayya Abuja don tattaunawa da su.
Jam'iyyar adawa ta PDP na shirye-shiryen fuskantar zaben 2023 da zai gudana a watan Febrairu.
Har Ila Yau...
Sojojin Najeriya Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 6 a Samamen da Suka Kai Kasuwar ‘Yan...
Sojojin Najeriya Sun Kashe 'Yan Ta'adda 6 a Samamen da Suka Kai Kasuwar 'Yan Boko Haram
Sojojin Najeriya na runduna ta 21 sun ragargaji wata haramtacciyar kasuwar ƴan ta'addan Boko Haram da ke Bama a jihar Borno.
Masani kuma mai sharhi...
‘Yan Sanda Sun Kashe ‘Dan Ta’adda a Sumamen da Suka Kai Sansanin ‘Yan Bindiga
'Yan Sanda Sun Kashe 'Dan Ta'adda a Sumamen da Suka Kai Sansanin 'Yan Bindiga
Dakarun yan sanda sun kai samame sansanin yan bindiga a kauyen Anguwan Mai Zuma, ƙaramar hukumar Ɗanja a Katsina.
Rundunar yan sanda ta ce yayin samamen, Jami'ai...
Tsaro Aiki ne na Kowa, Kuma Shugaba Buhari ya yi Iyakar Kokarinsa Wajen Ganin...
Tsaro Aiki ne na Kowa, Kuma Shugaba Buhari ya yi Iyakar Kokarinsa Wajen Ganin bai Gaza Kare 'Yan Kasarsa ba - Alhassan Doguwa
Dan majalisar wakilai na Najeriya ya bayyana irin kokarin da shugaba Buhari ya yi a fannin da...
2023: Masoyan Peter Obi Sun Dauki Sabon Salon Tallata ‘Dan Takararsu
2023: Masoyan Peter Obi Sun Dauki Sabon Salon Tallata 'Dan Takararsu
Matasan da ake Obi-dient a jihar Katsina sun dauki wani sabon salo tallata dan takararsu na shugaban kasa gabanin zaben 2023 mai zuwa.
Matasan sun fito cikin dandazo domin tsaftace...