Jiga-Jigan APC 15 Sun Fice Daga Jam’iyyar
Jiga-Jigan APC 15 Sun Fice Daga Jam'iyyar
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Kaduna ta yi rashin manyan jiga-jiganta har guda 15 a ranar Alhamis.
Kaduna na ɗaya daga cikin jihohin da jam'iyyar ke fama da rikicin cikin gida, wanda ya...
Budurwa ta yi Wuff da Mahaifin Saurayinta
Budurwa ta yi Wuff da Mahaifin Saurayinta
Wata budurwa ta haifar da cece-kuce a shafukan sada zumunta bayan da ta bayyana hotunanta tare da mahaifin saurayinta.
An ce budurwar mai shekaru 23 ta dauki matakin mai ban mamaki ne bayan da...
Kaddamar da Shettima: Kungiyar CAN ta Gargadi ‘Yan Siyasa Kan Sojan Gona da Sunan...
Kaddamar da Shettima: Kungiyar CAN ta Gargadi 'Yan Siyasa Kan Sojan Gona da Sunan ta
Kungiyar CAN, ta nuna takaicinta kan sojan gona da sunan ta da wasu mutane da ta ce jam'iyyar APC ta dako haya suka yi a...
Jerin Sunayen Matasan da Suke da Makudan Kudi a Najeriya
Jerin Sunayen Matasan da Suke da Makudan Kudi a Najeriya
Hausawa su na cewa yaro da kudi, abokin tafiyar manya. Wannan rahoto na Legit.ng ya tattaro jerin matasan da suke da makudan kudi ne a Najeriya.
Kamar yadda za a gani,...
Hukumar FRSC Ta Nada Mataimakan ta Guda 4 Domin Yin Ritaya
Hukumar FRSC Ta Nada Mataimakan ta Guda 4 Domin Yin Ritaya
Hukumar kiyaye haddura ta kasa (FRSC), ta amince da nadin sabbin mataimakan jami’an rundunar guda hudu, wadanda za su ci gaba da hutun tasha.
A cikin wata sanarwa a ranar...
Martanin ‘Yan Sanda ga Matashin da ya Turawa Matar Aure Sakon Soyaya
Martanin 'Yan Sanda ga Matashin da ya Turawa Matar Aure Sakon Soyaya
Wani matashi ya yi wa 'yan sanda magana a Twitter kan yadda ya turawa matar aure sakon yana son ta amma mijinta ya je ya lakada masa duka.
Sai...
Abduljabbar Kabbara ya Nemi Shugaban Alkalai na Jihar Kano da ya Sauya Masa Kotu
Abduljabbar Kabbara ya Nemi Shugaban Alkalai na Jihar Kano da ya Sauya Masa Kotu
Malam Abduljabbar ya nemi Shugaban Alkalai na Jihar Kano, Dokta Tijjani Yusuf Yakasai ya sauya masa kotun da ke sauraren shari’arsa.
Abduljabar Nasiru ya zargi Alkali Ibrahim...
Matashi ya Rasa Ransa Sanadiyyar Faɗawa Kwata a Kano
Matashi ya Rasa Ransa Sanadiyyar Faɗawa Kwata a Kano
An gano wani matashi dan shekara 25, Ghaddafi Saleh, da ya faɗa Kwata a kan hanyar Zariya, yankin Tarauni a jihar Kano.
Jami'an hukumar kwana-kwana sun yi gaggawar kai masa ɗauki, suka...
Kungiyar Kiristoci ta Kalubalanci Tinubu da ya Bayyana Sunayen Limaman da Suka Halarcin Taron...
Kungiyar Kiristoci ta Kalubalanci Tinubu da ya Bayyana Sunayen Limaman da Suka Halarcin Taron Gabatar da Shettima
Ana ci gaba da samun takaddama kan manyan limaman coci da aka gani a wajen taron gabatar da Kashim Shettima a matsayin dan...
‘Yan Bindiga Sun Kai Farmaki a Yankin Jihar Neja
'Yan Bindiga Sun Kai Farmaki a Yankin Jihar Neja
Rahoto daga majiya mai tushe ya bayyana yadda 'yan bindiga suka farmaki wani kauye a yankin jihar Neja.
An ga mazauna yankin da lamarin ya shafa suna gudun tsira, tare da boye...