Shugaba Buhari ya Jagoranci Taron Tsaro a Fadar Gwamnati da ke Abuja

0
Shugaba Buhari ya Jagoranci Taron Tsaro a Fadar Gwamnati da ke Abuja Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya jagoranci taron tsaro a fadar gwamnati da ke birnin tarayya Abuja yau Alhamis. Manyan hafsoshin tsaron ƙasar nan na Sojojin ƙasa, sama da ruwa,...

NCAA ta Dakatar da Kamfanin Jiragen Sama na Dana Airlines Daga Aiki

0
NCAA ta Dakatar da Kamfanin Jiragen Sama na Dana Airlines Daga Aiki   Hukumar da ke kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Najeriya, ta soke lasisin kamfanin jiragen sama na Dana Airlines, daga tsakar daren ranar Laraba, 20 ga watan Yulin...

An Umarci kasashen Turai su Rage Amfani da Gas da Kashi 15 Cikin 100

0
An Umarci kasashen Turai su Rage Amfani da Gas da Kashi 15 Cikin 100 Hukumar gudanarwar tarayyar Turai ta umarci mambobinta da su rage amfani da gas da kashi 15 cikin 100 nan da watan Maris, saboda fargabar janye shigar...

Dakarun Soji Sun Sake Gano ‘Yar Chibok Tare da ‘Danta a Borno

0
Dakarun Soji Sun Sake Gano 'Yar Chibok Tare da 'Danta a Borno Dakarun soji na rundunar Hadin kai, da ke yaki da Boko Haram a Najeriya, sun tabbatar da sake gano wata 'yar makarantar Chibok mai suna Ruth Bitrus, wacce...

Kwankwaso ya Mika Sakon Ta’aziyar Rashin Jagororin Jam’iyyar NNPP

0
Kwankwaso ya Mika Sakon Ta'aziyar Rashin Jagororin Jam'iyyar NNPP Jam’iyyar NNPP ta na jimamin mutuwar wasu shugabannin jam’iyyar NNPP a hadarin mota. Jagororin jam’iyyar hamayyar sun gamu da hadarin mota a hanyar su ta komawa Neja daga Abuja. Rabiu Musa Kwankwaso ya...

Gwamna Matawalle ya Haramta wa Sarakunan Jiharsa Naɗa Sarauta

0
Gwamna Matawalle ya Haramta wa Sarakunan Jiharsa Naɗa Sarauta   Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya haramta wa Sarakunan jihar naɗa kowane mutum sarauta har sai sun samu izini. A makon da ya gabata ne Najeriya ta ɗau zafi bayan masarautar Yandoto...

Kamfanin NNPC ya Daina Kula da Farashin Man fetur – Garba Deen Muhammad

0
Kamfanin NNPC ya Daina Kula da Farashin Man fetur - Garba Deen Muhammad   Kamfanin mai na Najeriya NNPC ya musanta cewa shi ne ya kara farashin man fetur, inda ta ce ba laifsa ba ne kawo sabon farashi. Kamfanin NPPC ya...

Jigon Jam’iyyar APC, Godwin Aigbogun ya Tsere Daga Hannun ‘Yan Bindiga

0
Jigon Jam'iyyar APC, Godwin Aigbogun ya Tsere Daga Hannun 'Yan Bindiga Shugaban jam’iyyar APC gunduma ta 9 a karamar hukumar Orhionmwon ta jihar Edo, Mista Godwin Aigbogun, ya kubuta daga maboyar wadanda suka sace shi. Masu garkuwa da mutanen da ake...

Hukumar INEC ta Bawa Ademola Adeleke Takardar Nasarar Cin Zaɓe

0
Hukumar INEC ta Bawa Ademola Adeleke Takardar Nasarar Cin Zaɓe Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta mika takardar shaidan nasarar cin zaɓe ga Ademola Adeleke, zabeben gwamnan Jihar Osun kuma ɗan takarar jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, rahoton The...

Wa’adin Mako Biyu da Shugaba Buhari ya Bayar ya yi Yawa – Shugaban ASUU

0
Wa'adin Mako Biyu da Shugaba Buhari ya Bayar ya yi Yawa - Shugaban ASUU   Shugaban kungiyar malaman Jami'o'i ta Najeriya ASUU ya ce wa'adin mako biyu da shugaban kasar ya bayar domin kawo karshen yajin aikin ya yi yawa. A wata...