Burina na Siyasa ya fi Kasuwa a Arewacin Najeriya Fiye da Kowane Yankunan Kasar...

0
Burina na Siyasa ya fi Kasuwa a Arewacin Najeriya Fiye da Kowane Yankunan Kasar Nan - Rochas Okorocha   Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Rochas Okorocha ya bayyana yankin da aka fi sonsa da kuma girmama shi a Najeriya. Tsohon...

Bam ya Tashi da Mambobin IPOB Biyu da Suka Binne

0
Bam ya Tashi da Mambobin IPOB Biyu da Suka Binne   Wasu mutane biyu da ake zargin mambobin haramtaciyar kungiyar IPOB/ESN ne sun yi munanan rauni yayin da wani bam ya tashi a ranar Laraba 1 ga watan Yuni. Mutanen biyu, a...

Sheikh Gumi ya yi Kira ga Gwamnatin Tarayya da ta Samar da Ma’aikatar da...

0
Sheikh Gumi ya yi Kira ga Gwamnatin Tarayya da ta Samar da Ma'aikatar da za ta Dinga Kula da Lamurran Makiyaya Fitaccen malamin addinin musuluncin nan, Sheikh Dr Ahmad Gumi ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta samar da...

Almundahana: EFCC ta Kammala Gabatar da Shaidu Kan Tsohon Gwamnan Plateau, Jonah David Jang

0
Almundahana: EFCC ta Kammala Gabatar da Shaidu Kan Tsohon Gwamnan Plateau, Jonah David Jang   Kotu na gab da yanke hukunci kan shari'ar da EFCC ke yi kan tsohon gwamnan jihar Plateau. EFCC na zargin tsohon gwamnan da almundahanan sama da bilyan...

Babu Wani Aikin Kirki da Gwamna Zulum Yayi, Kawai Duk Karya ce – Jajari

0
Babu Wani Aikin Kirki da Gwamna Zulum Yayi, Kawai Duk Karya ce - Jajari Dan takarar Gwamnan Borno ya bayyana cewa tunbuke Zulum shine abu mafi sauki da zai yi. Mohammed Jajari yace babu wani aikin kirki da Gwamna Babagana Zulum...

Ɗan bindiga ya Hallaka Mutane 4 a Amurka

0
Ɗan bindiga ya Hallaka Mutane 4 a Amurka A wani sabon tashin hankalin da ya sake afkawa Amurka, wani ɗan bindiga ya kashe aƙalla mutum hudu, a wani asibitin da ke jami'a a birnin Talsa. Mataimakin shugaban 'yan sanda Eric Dalg-lish...

Na ɗaura ɗamarar Fara Yaƙin Neman Zaɓe Domin Tabbatar da Karɓe Ragamar Najeriya a...

0
Na ɗaura ɗamarar Fara Yaƙin Neman Zaɓe Domin Tabbatar da Karɓe Ragamar Najeriya a 2023 - Atiku Ɗan takarar shugaban kasa a ƙarkashin jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce ya ɗaura ɗamarar fara yaƙin neman zaɓe domin tabbatar da karɓe...

‘Yan Sanda Sun Ceto Mutane 4 Daga Maboyar ‘Yan Bindiga a Abuja

0
'Yan Sanda Sun Ceto Mutane 4 Daga Maboyar 'Yan Bindiga a Abuja Yan sanda da mafarauta a Birnin Tarayya Abuja sun yi nasarar ceto wasu mutane hudu daga maboyar yan bindiga a ranar Laraba. Jami'an tsaron sun kai samamen ne a...

Kungiyar CYMSN ta Bayyana Wanda ta ke so ya Gaji Buhari a 2023

0
Kungiyar CYMSN ta Bayyana Wanda ta ke so ya Gaji Buhari a 2023 Wata kungiyar malaman Musulunci ta bayyana matsayarta kan wanda suke so ya zama shugaban kasa a zaben 2023. Kungiyar ta bayyana cewa lallai Bayarabe Musulmi take so ya...

Jam’iyyar NNPP ta Baiwa Kwankwaso Tikitin Takarar Shugaban ƙasa a 2023

0
Jam'iyyar NNPP ta Baiwa Kwankwaso Tikitin Takarar Shugaban ƙasa a 2023   Jam'iyya mai tashe wato NNPP mai kayan marmari ta damƙa wa Sanata Kwankwaso tikitin takarar shugaban ƙasa a 2023. Kwankwaso karkashin sabuwar jam'iyyar zai fafata da sauran yan takara musamman...