Ministan Sadarwa ya Halarci Taron ƙungiyar ɗalibai Kan Harkokin Tsaro
Ministan Sadarwa ya Halarci Taron ƙungiyar ɗalibai Kan Harkokin Tsaro
Mai girma ministan sadarwa da tattalin arziƙin zamani, Farfesa Isah Ali Ibrahim Pantami, (FNCS, FBCS, FIIM) ya halarci babban taron shekarar 2022 na ƙungiyar ɗalibai ta ƙasa, "National Association of...
Na Janye Daga Neman Takarar Shugbancin Jam’iyyar APC – Ali Modu Sheriff
Na Janye Daga Neman Takarar Shugbancin Jam'iyyar APC - Ali Modu Sheriff
Tsohon gwamnan Borno da ke arewa maso gabas, Ali Modu Sheriff, ya ce ya janye daga takarar neman shugbancin jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya.
Modu Sheriff ya faɗa...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 5 da Sace 16 Tsakanin 14 da 19 ga...
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 5 da Sace 16 Tsakanin 14 da 19 ga Watan Maris a Jahar Kaduna - Nagwari
An rahoto cewa yan bindiga sun kashe mutane biyar sannan suka yi garkuwa da wasu da dama.
Shugaban wata kungiya...
Rikicin Rasha da Ukraine: Australia ta Haramta Shigar da Duwatsu Masu Daraja Rasha
Rikicin Rasha da Ukraine: Australia ta Haramta Shigar da Duwatsu Masu Daraja Rasha
Australia ta haramta fitar da duwatsun alumina da bauxite masu daraja zuwa Rasha saboda mamayar da ta yi wa Ukraine.
Australia ce ƙasar da ke samar wa Rasha...
Rikicin Kasashen Biyu: Rasha ta Tabbatar da Kashe Jami’in Sojanta a Ukraine
Rikicin Kasashen Biyu: Rasha ta Tabbatar da Kashe Jami'in Sojanta a Ukraine
Hukumomi a Rasha sun tabbatar da mutuwar mataimakin kwamandan a rundunar sojan ƙasar ta Black Sea Fleet, Kyaftin Andrei Paly, a filin yaƙi na garin Mariupol.
Har yanzu ana...
Kano Pillars ta Doke Gombe United 3-1 a Wasan Mako na 19 a Gasar...
Kano Pillars ta Doke Gombe United 3-1 a Wasan Mako na 19 a Gasar Firimiya
Kano Pillars ta yi nasarar doke Gombe United da ci 3-1 a wasan mako na 19 a gasar Firimiyar Najeriya da suka fafata ranar Lahadi.
Pillar...
Newcastle United na Son Daukar Neymar Daga PSG
Newcastle United na Son Daukar Neymar Daga PSG
An ruwaito cewar Newcastle United na duba hanyar da za ta dauko Neymar daga Paris St Germain a karshen kakar bana.
Newcastle wadda aka sayar da ita, ta saka kudi mai tsoka wajen...
PSG ta Sha Kashi a Gidan Monaco a Gasar Ligue 1
PSG ta Sha Kashi a Gidan Monaco a Gasar Ligue 1
Paris St Germain ta sha kashi da ci 3-0 a gidan Monaco a gasar Ligue 1 karawar mako na 29 da suka fafata ranar Lahadi.
Wissam Ben Yedder ne ya...
Gwamnatin Tarayya ta Ƙaddamar da Tsarin Samun Sana’ar Kasuwanci (NEXIT CBN) na Sama da...
Gwamnatin Tarayya ta Ƙaddamar da Tsarin Samun Sana'ar Kasuwanci (NEXIT CBN) na Sama da Mutane 460,000 Wanda Suka ci Gajiyar Shirin N-Power Kashi na A da B
Ministar Harkokin Jin kai Agajin gaggawa da inganta rayuwar Al'umma, Sadiya Umar Farouq,...
Hukumar Kwastam ta Kama Motar Dangote Makare da Shinkafar Waje 250
Hukumar Kwastam ta Kama Motar Dangote Makare da Shinkafar Waje 250
Hukumar kwastam a Najeriya ta yi nasarar cafke wata motar Dangote makare da shinkafar waje.
Hukumar ta bayyana kame motar dauke da buhuna 250 na haramtacciyar shinkafar ta kasar waje.
Hakazalika...