‘Yan Sanda 4 Sun Rasa Rayukansu Yayin da Tawagar Motar Ministocin Buhari ta yi...
'Yan Sanda 4 Sun Rasa Rayukansu Yayin da Tawagar Motar Ministocin Buhari ta yi Hatsari a Jahar Delta
Daya daga cikin motocin da ke cikin ayarin shugaban ma’aikatan Buhari, Ibrahim Gambari, da minista Fashola da takwaransa Ngige sun yi hatsari...
‘Yan Bindiga Sun Kai wa Tawagar Motocin Mataimakin Gwamnan Jahar Kebbi Hari
'Yan Bindiga Sun Kai wa Tawagar Motocin Mataimakin Gwamnan Jahar Kebbi Hari
Yan bindiga sun farmaki tawagar motocin mataimakin gwamnan jihar Kebbi yayin da yaje ta'aziyyar kashe mutane a Kanya.
Rahoto ya nuna cewa jami'an tsaron dake tare da shi sun...
Dakarun ‘Yan Sandan Jahar Kaduna Sun Kama ‘Yan Bindiga 200 da ‘Yan Fashi 20...
Dakarun 'Yan Sandan Jahar Kaduna Sun Kama 'Yan Bindiga 200 da 'Yan Fashi 20 a Faɗin Jahar
Rundunar yan sanda ta jihar Kaduna tace ta samu nasarar yin ram da yan bindiga 200, yan fashi 20 a faɗin jihar.
Kakakin yan...
Majalisar Dattawa ta yi Watsi da Kudurin Dokar Zabe da Shugaba Buhari ya Gabatar
Majalisar Dattawa ta yi Watsi da Kudurin Dokar Zabe da Shugaba Buhari ya Gabatar
Majalisar Dattawa ta yi watsi da kudurin dokar zabe da shugaba Buhari ya gabatar saboda wasu dalilai.
A baya majalisar ta fusata da jin yadda kotu ta...
Shugaba Buhari ya Nada Sabon Shugaban HYPREP
Shugaba Buhari ya Nada Sabon Shugaban HYPREP
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da nadin jami’in da zai shugabanci aikin HYPREP.
Giadom Ferdinand Dumbari zai rike shugabancin HYPREP tun daga yanzu har zuwa shekarar 2026.
Dr. Giadom Dumbari kwararre ne a bangaren...
Bani na Kashe ta ba: Kotu ta yi Watsi da Ikirarin Makashin Hanifa Abubakar
Bani na Kashe ta ba: Kotu ta yi Watsi da Ikirarin Makashin Hanifa Abubakar
Babbar Kotun Kano ta yi watsi da ikirarin shugaban makarantar su Hanifa Abubakar, Abdulmalik Tanko.
Tanko, wanda da farko ya amsa cewa ya kashe Hanifa, ya bukaci...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Jami’an Tsaro 19 a Jahar Kebbi
'Yan Bindiga Sun Kashe Jami'an Tsaro 19 a Jahar Kebbi
Kebbi- Yan bindiga sun sake kashe jami'an tsaro 19 cikinsu akwai sojoji 13, a jihar Kebbi, a cewar wata majiyar tsaro da mazauna gari a ranar Laraba, rahoton The Punch.
An...
Har Yanzu ba mu Samu Sahihin Kwafin Takardar Hukuncin Kotu na Tsige Gwamnan Ebonyi...
Har Yanzu ba mu Samu Sahihin Kwafin Takardar Hukuncin Kotu na Tsige Gwamnan Ebonyi ba - INEC
Hukumar zabe INEC tace har yanzun ba ta samu sahihin kwafin takardar hukuncin Kotu na tsige gwamna Umahi ba.
Kwamishinan INEC na kasa ya...
Abubuwa 5 da Kuke Bukata Kafin Shiga Aikin Soja a Najeriya
Abubuwa 5 da Kuke Bukata Kafin Shiga Aikin Soja a Najeriya
Rundunar sojojin Najeriya ta fitar da sanarwar daukar sabbin ma'aikata na shekarar 2022/2023.
An nemi wadanda ke da sha'awar shiga aikin soja su ziyarci shafin rundunar na yanar gizo don...
‘Yan Sintiri Sun yi Ram da Masu Garkuwa 10 a Dajin Kwara
'Yan Sintiri Sun yi Ram da Masu Garkuwa 10 a Dajin Kwara
'Yan sintiri a jihar Kwara sun yi ram da wasu mutum goma wadanda ake zarginsu da addabar yankunan Obbo-Aiyegunle zuwa Ekiti.
Kamar yadda kwamandan hukumar sintiri, Alhaji Saka Ibrahim...