Mafi Munin Abu a Jikin Mace: Dr Mansur Sokoto ya yi Karin Bayani Kan...
Mafi Munin Abu a Jikin Mace: Dr Mansur Sokoto ya yi Karin Bayani Kan Maganar Sheikh Daurawa
Dr Mansur Sokoto ya yi karin bayani kan maganar Sheikh Daurawa game da abin da wasu mata suka kira kushe halittarsu.
Dr Mansur ya...
Rikicin Rasha da Ukraine: Gwamnatin Rasha ta Saki Jerin Sunayen Kasashen da ba ta...
Rikicin Rasha da Ukraine: Gwamnatin Rasha ta Saki Jerin Sunayen Kasashen da ba ta ga Maciji da su
Gwamnatin Rasha ta saki jerin sunayen kasashe da yankunan da ba ta ga maciji da su yayin da ta afka wa Ukraine...
Yadda Mai Shayi ya Halaka Kwastoman sa Saboda N10 a Jahar Ogun
Yadda Mai Shayi ya Halaka Kwastoman sa Saboda N10 a Jahar Ogun
Wani mai shayi mai suna Hamidu, yana hannun hukuma bayan ya halaka wani kwastoman shi a anguwar Arepo, karkashin karamar hukumar Obafemi Owode cikin Jihar Ogun.
An samu bayanai...
Jami’an Hukumar ‘Yan Sanda a Jahar Kano Sun Kama ‘Dan Sandan Bogi da ke...
Jami'an Hukumar 'Yan Sanda a Jahar Kano Sun Kama 'Dan Sandan Bogi da ke Damfarar Mutane
An damke wani matashi mai amfani da kayan yan sanda wajen damfarar yan kasuwa a jihar Kano.
Yan kasuwan sun bayyana cewa yana zuwa ya...
Sabon Shugaban Jam’iyyar APC na Rikon Kwarya ya Dauki Matakin Farko
Sabon Shugaban Jam'iyyar APC na Rikon Kwarya ya Dauki Matakin Farko
Gwamna Abubakar Sani Bello ya sanar da zaman majalisar NEC bayan zama shugaban riko na APC.
Gwamnan na jihar Neja ya hadu da ‘yan kwamitin CECPC, zai rage yawan ‘yan...
‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Yan Sa Kai 63 a Jahar Kebbi
'Yan Bindiga Sun Kashe 'Yan Sa Kai 63 a Jahar Kebbi
An gudanar da jana'izar kimanin mutum 60 da suka rasa rayukansu sanadiyyar wani harin kwanton ɓauna da ƴan bindiga suka kai wa ƴan sa kai a yankin Zuru da...
‘Yan Ta’addan ISWAP Sun Kai Hari Karamar Hukumar Damboa da ke Jahar Borno
'Yan Ta'addan ISWAP Sun Kai Hari Karamar Hukumar Damboa da ke Jahar Borno
Yan ta'addan ISWAP sun kai hari kauyen Sabon-Gari da ke karamar hukumar Damboa ta jihar Borno.
Maharan sun halaka manoma 11 ciki harda mace a farmakin wanda suka...
Zaben 2023: Kungiya a Arewacin Najeriya ta Bayyana Jonathan a Matsayin Wanda ke da...
Zaben 2023: Kungiya a Arewacin Najeriya ta Bayyana Jonathan a Matsayin Wanda ke da Kwarewa Wajen Tafiyar da Lamuran Kasar
Wata kungiya a arewacin Najeriya ta nuna goyon bayanta ga tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan gabannin babban zaben 2023.
Kungiyar ta...
Na Amince na Sasanta da Rasha a Iyakar Ukraine da Belarus – Shugaban Ukraine
Na Amince na Sasanta da Rasha a Iyakar Ukraine da Belarus - Shugaban Ukraine
Shugaban Ukraine Volodymyr Zelinsky ya ce ya amince ya sasanta da Rasha a wani wuri kan iyakar Ukraine da Belarus
Mista Zelensky ya ce a tattaunawar da...
‘Yan Bindiga Sun yi Awon Gaba da Limamin Coci da Mutane 7 a Jahar...
'Yan Bindiga Sun yi Awon Gaba da Limamin Coci da Mutane 7 a Jahar Neja
Yan bindiga sun farmaki cocin Salama Baptist Church da ke kauyen Gidigori a karamar hukumar Rafi ta jihar Neja.
Maharan sun yi awon gaba da limamin...