EU za ta Fara Aika Makamai Zuwa Ukraine
EU za ta Fara Aika Makamai Zuwa Ukraine
Ƙungiyar Tarayyar Turai ta European Union (EU) ta sanar da cewa za ta fara aika makamai zuwa Ukraine.
Wannan ne karon farko da EU za ta yi hakan a tarihinta.
Da take magana yayin...
ƙungiyar Tarayyar Turai ta Hana Jiragen Rasha bi ta Sararin Samaniyar ƙasashen ƙungiyar.
ƙungiyar Tarayyar Turai ta Hana Jiragen Rasha bi ta Sararin Samaniyar ƙasashen ƙungiyar.
Jiragen Rasha na fuskantar rashin hanya kwatakwata a nahiyar Turai ƙungiyar Tarayyar Turai ta sanar da matakin hana wa jiragen bi ta sararin samaniyar ƙasashen ƙungiyar.
Tun farko...
Dakarun Ukraine Sun Daƙile Harin Sojojin Rasha a Birnin Kharkiv
Dakarun Ukraine Sun Daƙile Harin Sojojin Rasha a Birnin Kharkiv
Dakarun Ukraine sun ce sun daƙile harin sojojin Rasha a garin Kharkiv na biyu mafi girma a ƙasar bayan ƙazamar fafatawa.
Gwamnan yankin, Oleh Synehubov, ya ce yanzu an fatattaki dakarun...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta Saka Baki Cikin Rikicin Kasar Rasha da Ukraine
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta Saka Baki Cikin Rikicin Kasar Rasha da Ukraine
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta saka baki cikin rikicin da ke faruwa tsakanin kasar Rasha da Ukraine tana mai kira ga Rasha ta mayar da dakarunta gida.
Najeriya ta yi...
Kasuwar ‘Yan ƙwallo: Kocin PSG Mauricio Pochettino ya yi Watsi da Bukatar Manchester United
Kasuwar 'Yan ƙwallo: Kocin PSG Mauricio Pochettino ya yi Watsi da Bukatar Manchester United
Paris St-Germain na iya mika tayi kan ɗan wasan Chelsea mai shekara 30 da ke buga tsakiya dan asalin Faransa, N'Golo Kante, a wannan kakar. (Telegraph)
Kocin...
Tarihin Rayuwar Shugaban Rasha Vladmir Putin Wanda ya Afka wa Ukraine
Tarihin Rayuwar Shugaban Rasha Vladmir Putin Wanda ya Afka wa Ukraine
Da alama Shugaban Rasha Vladmir Putin ya bai wa mutane mamaki da ya afka wa Ukraine, wanda shi ne babban matakin soja da ya ɗauka tun bayan ƙwace yankin...
Lokaci ya yi da za a Tabbatar da Sahihi Kuma Ingantaccen Zaɓe a Najeriya...
Lokaci ya yi da za a Tabbatar da Sahihi Kuma Ingantaccen Zaɓe a Najeriya - Injiniya Yusuf Yabagi
Masu ruwa da tsaki a lamuran zabe a Najeriya sun fara tsokaci kan sa hannun da Shugaba Muhammadu Buhari ya yi kan...
‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Sarkin Pushit da ke Jahar Filato
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Sarkin Pushit da ke Jahar Filato
Mutanen kauyen Pushit sun ga ta kansu yayin da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da Mai garinsu.
A ranar Alhamsis aka ji ‘yan bindiga sun shigo Pushit, sun yi...
Dakarun Rasha Sun Shiga Birnin Kasar Ukraine
Dakarun Rasha Sun Shiga Birnin Kasar Ukraine
Bidiyoyin da aka wallafa a shafukan sada zumunta sun nuna yadda tankokin yaƙin Rasha ke tafiya a cikin Obolon, wanda yanki ne da ke arewa da ƙwaryar birnin Kyiv.
A sa'o'in da suka wuce,...
Alkawarin da Gwamnatin Tarayya ta Daukar wa Tubabbun Mambobin Boko Haram
Alkawarin da Gwamnatin Tarayya ta Daukar wa Tubabbun Mambobin Boko Haram
Gwamnatin tarayya ta ɗauki alkawarin inganta rayuwar tubabbbun mambobin Boko Haram su tsaya da kafafunsu.
Farfesa Yemi Osinajo ya ce gwamnati ta shirya samar wa tubabbun hanyoyin kudin shiga na...