IG Egbetokun ya Umarci Jami’an ƴan Sanda da su kare Masu Zanga-Zanga

0
IG Egbetokun ya Umarci Jami’an ƴan Sanda da su kare Masu Zanga-Zanga   Babban sufeton ƴan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya umarci manyan jami’an ƴan sanda da su kare waɗanda suka shirya zanga-zanga kan adawa da tsadar rayuwa daga ranar 1...

Gwamnatin Najeriya za ta Fara Sayarwa Matatar Dangote ɗanyen mai a Kan Naira

0
Gwamnatin Najeriya za ta Fara Sayarwa Matatar Dangote ɗanyen mai a Kan Naira   Gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa za ta fara sayarwa matatar Dangote ɗanyen mai a Naira, a wani yunkuri na tabbatar da daidaiton farashin man fetur da...

Ƴan Wasan Barca da za su Buga Wasan Sada Zumunta a Amurka

0
Ƴan Wasan Barca da za su Buga Wasan Sada Zumunta a Amurka   Hansi Flick ya sanar da ƴan wasa 31 da suka je Amurka, domin shirye-shiryen tunkarar kakar 2024/25. Barcelona ta sauka a Amurka ranar Litinin tare da Raphinha da Gundo,...

Leƙen Asiri: Rasha ta Kama Mutune 25 

0
Leƙen Asiri: Rasha ta Kama Mutune 25    Jami'an tsaron Rasha sun ce sun kama mutum 25 a yankunan kudancin Ukraine da Rasha ta mamaye. Sun ce sun kama mutanen ne bisa zargin cewa suna taimakawa Ukraine ko kuma yi mata leƙen...

Sojojin Najeriya Sun Kashe  ƴan Ta’addan Boko Haram a Borno

0
Sojojin Najeriya Sun Kashe  ƴan Ta’addan Boko Haram a Borno   Dakarun sojojin Najeriya sun yi abin a zo a gani bayan sun sheƙe ƴan ta'addan Boko Haram a wani samame a jihar Borno a Arewa maso Gabas. Sojojin na bataliya ta...

Tinubu ya sa Hannu Kan Dokar Mafi ƙanƙantar Albashi ta N70,000

0
Tinubu ya sa Hannu Kan Dokar Mafi ƙanƙantar Albashi ta N70,000   Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sa hannu kan dokar mafi ƙanƙantar albashi ta naira dubu 70,000. Matakin ya kawo ƙarshen watannin da aka shafe ana tattaunawa tsakanin hukumomi da ƴan...

NCC ta Umarci Kamfanonin Sadarwa da su Buɗe Layukan Wayoyin da aka Rufe

0
NCC ta Umarci Kamfanonin Sadarwa da su Buɗe Layukan Wayoyin da aka Rufe   Hukumar kula da kamfanonin sadarwa ta Najeriya ta umarci kamfanonin sadarwa da su gaggauta buɗe layukan wayoyin da aka rufe saboda rashin haɗa layukan da lambar ɗan...

Majalisar Dokokin Najeriya za ta Katse Hutunta Don Tattauna Muhimman Batutuwan ƙasar

0
Majalisar Dokokin Najeriya za ta Katse Hutunta Don Tattauna Muhimman Batutuwan ƙasar   Majalisar wakilan Najeriya za ta katse hutunta na shekara domin yin wani zama a ranar Laraba da nufin tattauna muhimman batutuwan da suka buƙaci majalisar ta yi magana...

Shin Rufe Layukan Waya na da Alaƙa da Zanga-Zanga ?

0
Shin Rufe Layukan Waya na da Alaƙa da Zanga-Zanga ?   An wayi gari ranar Litinin mutane a Najeriya na tururuwa zuwa ofisoshin kamfanonin sadarwar wayar hannu domin isar da ƙorafi kan rufe masu layukan waya. Hakan na zuwa ne bayan a...

Sojoji Sun Mamaye Titunan Abuja Gabanin Zanga-Zanga a Najeriya

0
Sojoji Sun Mamaye Titunan Abuja Gabanin Zanga-Zanga a Najeriya   Direbobi a kan babbar hanyar Keffi zuwa Abuja a ranar Litinin sun shiga tsaka mai wuya bayan da sojoji suka tare babbar hanyar domin gudanar da bincike kan motocin da suka...