2023: ‘Yan Najeriya su Zaɓo Shugaban da ya Dace da Halin da Ake Ciki...
2023: 'Yan Najeriya su Zaɓo Shugaban da ya Dace da Halin da Ake Ciki - Attahiru Jega
Tsohon shugaban INEC, Attahiru Jega, yace kai shugabancin kasa wani yanki ba zai haifar da ɗa mai ido ba.
Jega yace abinda ya fi...
Ranar da Shugaba Buhari Zai Fito Daga Killacewar da ya Shiga Bayan Dawowarsa Daga...
Ranar da Shugaba Buhari Zai Fito Daga Killacewar da ya Shiga Bayan Dawowarsa Daga Landan
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa, shugaba Buhari zai kammala killacen da ya shiga ranar Laraba.
mai zuwa Killacen ya biyo bayan dawowa daga Landan, inda...
2023: Farin Jini Jam’iyyar APC na Iya Samun Tangarda a Lokacin da Shugaba Buhari...
2023: Farin Jini Jam'iyyar APC na Iya Samun Tangarda a Lokacin da Shugaba Buhari Zai Bar Mulki - Osinbajo
Tuni jam’iyya mai mulki, All Progressives Congress, ke shirin yadda za ta ci gaba da kasancewa mai tasiri bayan wa’adin mulkin...
Rundunar Sojojin Najeriya ta Bayyana Dalilin da Yasa ba ta Kashe Tubabbun ‘Yan Boko...
Rundunar Sojojin Najeriya ta Bayyana Dalilin da Yasa ba ta Kashe Tubabbun 'Yan Boko Haram
Rohoto daga rundunar sojojin Najeriya ya bayyana dalilin da yasa sojoji ba sa kashe tubabbun 'yan Boko Haram.
A cewar wani jami'i yayin hira da gidan...
Ba ma Bukatar Sojojin Yaki – Shugaba Buhari ga Turawa
Ba ma Bukatar Sojojin Yaki - Shugaba Buhari ga Turawa
Shugaba Buhari ya bayyana gaskiyar abubuwan da Afrika ke bukata daga turawan yammaci.
A cewar Buhari, Afrika ba ta bukatar sojojin yaki, don haka a daina turo sojoji a dukufa wajen...
Karo na Biyu: Na Kashe Mutane 7 a Jahar Plateau
Karo na Biyu: Na Kashe Mutane 7 a Jahar Plateau
An sake gano gawarwakin wasu mutum 7 biyo bayan kisan gillan da aka yiwa musulmai a Jos.
Rundunar yan sandan Filato na tsammanin wannan kisan na da alaƙa da na farko...
Shugaba Buhari ya Taya IBB Murnar Kara Shekara a Duniya
Shugaba Buhari ya Taya IBB Murnar Kara Shekara a Duniya
Shugaban Kasa,Muhammadu Buhari ya taya tsohon Shugaban Najeriya, Ibrahim Babangida murnar kara shekara a Duniya.
Tsohon Shugaban na mulkin soja ya na bikin murnar isa shekara 80 da haihuwa.
Shugaban Najeriya ya...
Zan Saka Kafar Wando ɗaya da Duk Wani Dake Kokarin Dawo da Hannun Agogo...
Zan Saka Kafar Wando ɗaya da Duk Wani Dake Kokarin Dawo da Hannun Agogo Baya a Jahata - Gwamnan Jahar Plateau
Gwamnan jahar Filato, Simon Lalong, yace sam ba zai lamurci duk wani yunkuri na tada zaune tsaye a jaharsa...
Ahmed Musa ya yi Kira ga Gwamnatin Najeriya Kan Kashe Matafiya a Jos
Ahmed Musa ya yi Kira ga Gwamnatin Najeriya Kan Kashe Matafiya a Jos
Fiye da mutane 22 suka rasa rayukansu a arewacin Najeriya yayin da suke kan hanya a Jos.
Da dama kuma sun samu munanan raunuka sakamakon tsallake mutuwa da...
Fadar Shugaban Kasa Tayi Karin Haske Kan Ziyarar da Shugaba Buhari ya Kai wa...
Fadar Shugaban Kasa Tayi Karin Haske Kan Ziyarar da Shugaba Buhari ya Kai wa Tinubu a Landan
Femi Adesina ya yi karin bayani kan ziyarar da Muhammadu Buhari ya kai wa Bola Tinubu.
Fadar Shugaban kasa tace ziyarar ban-girma ne kawai...