Hi-Impact: Gobara ta Kona Gidan Talabijin Din Watsa Labarai na HD a Jahar Ogun
Hi-Impact: Gobara ta Kona Gidan Talabijin Din Watsa Labarai na HD a Jahar Ogun
Wata kazamar gobara ta lashe gidan talabijin din Hi-Impact, gidan watsa labarai na HD na farko a Najeriya.
Gobarar ta fara cin ma’aikatar ne a ranar Alhamis...
Mulkin Soja: ALLAH ya yi wa Tsohon Babban Sakataren Gwamnatin Najeriya, Ahmed Joda Rasuwa
Mulkin Soja: ALLAH ya yi wa Tsohon Babban Sakataren Gwamnatin Najeriya, Ahmed Joda Rasuwa
Tsohon Babban Sakataren Gwamnatin Najeriya lokacin mulkin Soja kuma mutum na farko da Buhari ya ba mukami bayan nasara a 2015 , Alhaji Ahmed Joda, ya...
Dalibar Aji 1 a Sakandire ta Kai Karar Gwamnatin Jahar Ekiti Gaban Kotu
Dalibar Aji 1 a Sakandire ta Kai Karar Gwamnatin Jahar Ekiti Gaban Kotu
Gift Agenoisa, wata dalibar JSS1 a makarantar sakandaren Mary Immaculate dake Ado-Ekiti, ta maka gwamnatin jahar Ekiti a babbar kotun jahar.
Gift tana bukatar gwamnati ta biya ta...
Katin Daurin Auran Yusuf Muhammadu Buhari da Zahra Bayero
Katin Daurin Auran Yusuf Muhammadu Buhari da Zahra Bayero
Tun a makon da ya gabata ne aka fara shirin auren dan shugaban kasa, Yusuf Muhammadu Buhari da Gimbiya Zahra Bayero Katin daurin auren ya bayyana inda za a daura a...
Sarkin Argungu Zai Lada Lai Mohammed Sarautar Kakkakin Kebbi
Sarkin Argungu Zai Lada Lai Mohammed Sarautar Kakkakin Kebbi
Alhaji Mohammed Mera, Sarkin Kebbi, zai gwangwaje ministan yada labarai da al'adu na Najeriya, Lai Mohammed, da sarauta.
Mai Martaba Mohammed Mera zai nada Lai Mohammed sarautar Kakakin Kebbi, babbar sarautar mai...
Yau Shugaba Buhari Zai Dawo Daga Landan
Yau Shugaba Buhari Zai Dawo Daga Landan
Ana sa ran dawowar Shugaban kasa Muhammadu Buhari gida Najeriya a yau, Juma’a, 13 ga watan Agusta.
Tuni aka shirya jami’an tsaro a babbar birnin tarayyar domin isowar Shugaban kasar da karfe 5:00 na...
Sakamakon Zaben Shugabanni: Jam’iyyar APC ta Samu Korafi Daga Jahohi 14
Sakamakon Zaben Shugabanni: Jam'iyyar APC ta Samu Korafi Daga Jahohi 14
Jam’iyyar APC ta samu korafe-korafe daga zabukan mazabu da aka gudanar.
Mai Mala Buni ya kafa kwamitocin da za su saurari karar da aka kai gabansa.
Wannan zai jawo karin bata...
Abinda PDP Zatai ta ci Zaben 2023 – Raymond Dokpesi
Abinda PDP Zatai ta ci Zaben 2023 - Raymond Dokpesi
Babban jigon PDP ya bayyanawa jam'iyyarsa abinda zatayi idan tana son nasara a 2023.
Dokpesi wanda ya nemi kujerar shugaban jam'iyyar a baya, yace gwanda su daina yaudarar kansu.
Yace PDP ta...
Ministar Kudi ta Bayyana Cewa Kashi 40% na Motocin da Aka Shigo da su...
Ministar Kudi ta Bayyana Cewa Kashi 40% na Motocin da Aka Shigo da su Najeriya na Sata ne
Gwamnatin tarayya ta samar da tsarin rijistar motoci na bai daya.
Ministar gwamnati tace Najeriya ta zama hedkwatar shigo da motocin sata.
Yan Najeriya...
Ku Dauki Salon da na Dauka a Gwamnatina Kan Maganin Ta’adin ‘Yan Bindiga –...
Ku Dauki Salon da na Dauka a Gwamnatina Kan Maganin Ta'adin 'Yan Bindiga - Gwamna Matawell ga Gwamnoni
Gwamna Bello Matawalle yana bada shawarar a rungumi yin sulhu da ‘Yan bindiga.
Gwamnan yace hakan ya yi masa amfani wajen kawo zaman...